-
A Yau Ne Ake Gudanar Da Zaben 'Yan Majalisa A Kasar Gambia
Apr 06, 2017 12:29A yau ne ake gudanar da zaben 'yan majalisar dokokin kasar Gambia, a matsayin zaben 'yan majalisar dokoki na farko bayan kayar da gwamnatin tsohon shugaban kasar Yahya Jammeh.
-
Za A Gudanar Da Zaben 'Yan Majalisa A Kasar Gambiya.
Apr 05, 2017 05:30Bayan kwashe shekaru 22, Al'ummar kasar Gambiya za su gudanar da zaben Wakilan su na Majalisar Dokokin kasar.
-
Gambiya za ta kafa Hukumar binciken Gwamnatin da ta shude
Mar 25, 2017 11:19Gwamnatin kasar Gambia za ta kafa hukumar tabbatar da gaskiya da sasanta rikici wadda za ta gudanar da bincike kan barnar da aka tafka a lokacin gwamnatin Yahya Jammeh.
-
Shugaban Gambia Na Ziyararsa Ta Farko A Turai
Mar 14, 2017 16:09Sabon shugaban kasar Gambia, Adama Barrow na ziyarar aikinsa ta farko a nahiyar Turai.
-
Shugaban Gambiya Ya Ba Da Umurnin Sako Wasu Karin Fursunoni 98 Daga Gidan Yarin Ihunka Banza
Mar 04, 2017 05:53Shugaban kasar Gambiya Adama Barrow ya ba da umurnin sako wasu karin fursunoni 98 da ake tsare da su a gidan yarin nan na ihunka banza da ake kira da gidan yarin Mile II wanda yayi kaurin suna wajen azabar da wadanda ake tsare da su a wajen.
-
Shirin MDD na aiki tare da Ma'aikatar Shara'a ta kasar Gambiya
Mar 02, 2017 05:08Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana shirin ta na aiki tare da Ma'aikatar Shari'a gami da kungiyoyin kare hakin bil-adama a kasar Gambiya
-
Adama Barrow Ya Sallami Babban Hafsan Hafsoshin Gambia
Feb 28, 2017 12:47Shugaban kasar ne Adama Barrow ya sallami babban hafsan hafsoshin sojin kasar Janar Ousman Badjie, tare da maye gurbinsa da Janar Masanneh Kinteh.
-
Gambiya: Shugaban Kasa ya Sauke Babban Hafsan Hafsoshin Sojojin Kasar Daga Mukaminsa.
Feb 28, 2017 08:07Majiyar Sojan Kasar ta Gambiya ta ce; Shugaban Kasar, Adama Barrow, ya sauke Usman Baji daga kan mukaminsa na hafsan hafsoshin sojojin kasar.
-
Gambiya: An kame Tsohon Shugaban Hukumar Leken Asiri Na Kasa.
Feb 22, 2017 06:15Majiyar tsaro a Gambiya ta ce a jiya talata an kame shugaban hukumar leken asiri na kasa a zamanin Yahya Jammeh.
-
Kasashen Senegal da Gambiya sun guduri karfafa alakar dake tsakanin su
Feb 19, 2017 11:10Kasashen Senegal da Gambiya sun tabbatar da karfafa alakar dake tsakanin su