-
Gambiya: Nuna Cikakken Goyon Baya Ga Sabon Shugaban Kasar Gambiya
Feb 18, 2017 19:05Dubban magoya bayan sabon shugaban kasar Gambiya Adama Barrowa sun yi cincirindo a garin Bakau da ke yamma da babban birnin kasar domin nuna goyon bayansu gare shi.
-
Ziyarar Sakataren Harkokin Wajen Kasar Birtaniya A Kasar Gambiya
Feb 15, 2017 06:22Sakataren harkokin wajen kasar Birtaniya ya fara gudanar da ziyarar aiki a nahiyar Afrika, inda ya fara da kasar Gambiya.
-
Gambia Zata Ci Gaba Da Zama Mamba A Kotun Manyan Laifuka Ta Duniya
Feb 14, 2017 17:23Kasar Gambia ta sanar da cewa za ta ci gaba da zama mamba a kotun hukunta manyan laifuka ta duniya da ke birnin Hague.
-
Tallafin Euro Miliyon 75 Na Tarayyar Turai Ga Kasar Gambia
Feb 11, 2017 14:58Kungiyar tarayyar Turai ta bada sanarwan bada tallafin kudade Euro miliyon 75 ga gwamnatin kasar Gambai wacce ta samu sauyin shugabanci a watan da ya gabata.
-
Barrow: Kasar Gambiya Za Ta Ci Gaba Da Zama Cikin Kotun ICC
Feb 10, 2017 05:33Shugaban kasar Gambiya Adama Barrow ya sanar da dawowa kasar cikin kotun kasa da kasa mai shari'ar manyan laifuffukan yaki bayan da tsohon shugaban kasar Yahya Jammeh ya janye kasar daga kotun a watannin baya.
-
Sojojin ECOWAS Sun Bankado Wasu Makamai A Gidan Tsohon Shugaban Gambiya Yahaya Jammeh
Jan 31, 2017 17:54Sojojin kungiyar kasashen yammacin Afirka (ECOWAS) da aka tura su kasar Gambiya don tabbatar da tsaron kasar sun sanar da cewa sun gano wasu makamai a gidan tsohon shugaban kasar, Yahaya Jammeh da can garinsa na haihuwa da ke yammacin kasar.
-
Ziyarar Tawagar Bankin Duniya zuwa kasar Gambiya
Jan 31, 2017 05:48Babban Daraktan Bankin Duniya na yankin Afirka ya shaida cewa nan ba da jimawa ba Tawagar Bankin Duniya za ta ziyarci kasar Gambiya domin duba yadda za a taimakawa sabuwar Gwamnatin kasar.
-
Bukatar Shugaban Gambiya na zaman Dakarun kasashen Afirka a kasar sa
Jan 26, 2017 17:38Shugaba Adama Barrow na Gambiya ya bukaci dakarun hadaka na kasashen Afirka su ci gaba da zama a kasar tsawon watanni shida don tabbatar da lumana a kasar.
-
Shugaba Adama Barrow Zai Koma Gambiya Gobe Alhamis
Jan 25, 2017 18:22Wani na kurkusa da sabon shugaban kasar Gambiya Adama Barrow ya bayyana cewar a gobe Alhamis ne ake sa ran sabon shugaban zai koma kasar Gambiyan daga kasar Senegal inda ya ke zaune tun 'yan kwanaki kafin rantsar da shi da aka yi a matsayin sabon shugaban kasar.
-
Equatorial Guinea Ta Sanar Da Ba Wa Yahya Jammeh Mafaka Ta Siyasa
Jan 25, 2017 18:21A hukumance kasar Equatorial Guinea ta sanar da ba wa tsohon shugaban kasar Gambia, Yahya Jammeh masauki a kasar bayan barinsa birnin Banjul, babban birnin kasar Gambiyan a ranar Asabar din da ta gabata.