Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Gambiya

  • Sabon Shugaban Kasar Gambia Ya Bukaci A Binciki Yahya Jammeh

    Sabon Shugaban Kasar Gambia Ya Bukaci A Binciki Yahya Jammeh

    Jan 25, 2017 07:35

    Sabon shugaban kasar Gambia Adama Barrow ya bukaci a binciki Yahya Jammeh tsohon shugaban kasar kan zarginsa da wawushe miliyoyin daloli daga baitulmalin kasar.

  • 'Yan Gudun Hijira Gambia Sun Fara Komawa Gida

    'Yan Gudun Hijira Gambia Sun Fara Komawa Gida

    Jan 24, 2017 18:22

    Kimanin mutanen Gambia 8,000 ne da sukayi gudun hijira domin kaucewa rikicin siyasa kasar ne suka koma gida bayan da tsohon shugaban kasar Yahya Jammeh ya fice daga kasar.

  • Sojojin ECOWAS Za Su Ci Gaba Da Zama A Gambiya Don Binciko Makaman Da Aka Boye

    Sojojin ECOWAS Za Su Ci Gaba Da Zama A Gambiya Don Binciko Makaman Da Aka Boye

    Jan 24, 2017 11:21

    Shugaban kungiyar tattalin arzikin kasashen yammacin Afirka (ECOWAS), Marcel de Souza ya ce dubun dubatan sojojin kungiyar kasashen ECOWAS za su ci gaba da zama a kasar Gambiya har na tsawon lokaci don ci gaba da binciko makaman da aka boye da kuma tabbatar da zaman lafiya da tsaron kasar.

  • Gambiya: Sabon Shugaban Kasar Gambiya Ya Bukaci Sojojin Ecowas Su Ci gaba Da Zama A Kasar.

    Gambiya: Sabon Shugaban Kasar Gambiya Ya Bukaci Sojojin Ecowas Su Ci gaba Da Zama A Kasar.

    Jan 23, 2017 19:01

    Sabon shugaban na Gambiya Adama Barrow, yana Son ganin cewa dakarun Ecowas sun ci gaba da zama a kasar har sai harkokin tsaro sun dawo.

  • Sabon Shugaban Gambiya Yayi Karin Bayani Kan Dalilan Da Suka Bar Yahya Jammeh Ya Bar Kasar

    Sabon Shugaban Gambiya Yayi Karin Bayani Kan Dalilan Da Suka Bar Yahya Jammeh Ya Bar Kasar

    Jan 23, 2017 11:10

    Sabon shugaban kasar Gambiya Adama Barrow yayi karin haske dangane da dalilan da ya sanya ya bari aka fita da tsohon shugaban kasar Yahya Jammeh daga kasar da kuma batun wa'adin mulkinsa.

  • Sabon Shugaban Gambiya Ya Ce: Tsohon Shugaban Kasar Yahya Jammeh Ya Kwashe Dukiyar Kasar

    Sabon Shugaban Gambiya Ya Ce: Tsohon Shugaban Kasar Yahya Jammeh Ya Kwashe Dukiyar Kasar

    Jan 23, 2017 07:06

    Sabon shugaban kasar Gambiya ya yi da'awar cewa: Tsohon shugaban kasar ta Gambiya Yahya Jammeh ya kwashe dukkanin dukiyar baitul -malin kasar kafin fitarsa zuwa gudun hijira.

  • A Yau Ne Ake Sa Ran Yahya Jammeh Zai Bar Kasar Gambiya

    A Yau Ne Ake Sa Ran Yahya Jammeh Zai Bar Kasar Gambiya

    Jan 21, 2017 11:52

    A wani lokaci a yau ne ake sa ran tsohon shugaban kasar Gambiya Yahya Jammeh zai bar birnin Banjul, babban birnin kasar ta Gambiya tare da shugaban kasar Guinea Alpha Conde don fara gudun hijira a wajen kasar bayan da ya amince zai sauka daga mulkin kasar.

  • Tawagar ECOWAS Na Tattaunawar Karshe Da Jammeh

    Tawagar ECOWAS Na Tattaunawar Karshe Da Jammeh

    Jan 20, 2017 17:22

    Tawagar kungiyar ECOWAS da ta kunshi shugaban Guinea Conakry Alpha Conde, da takwaransa na Mauritania Mohamed Ould Abdoul Aziz, ta isa birnin Banjul na kasar Gambia a yunkurin shawo kan Yahya Jammeh ya mika ragamar mulki a hannun Adama Barrow a wannan rana ta juma’a.

  • Kungiyar ECOWAS Ta Ba Wa Yahya Jammeh Dama Ta Karshe Kafin Sojoji Su Shigo

    Kungiyar ECOWAS Ta Ba Wa Yahya Jammeh Dama Ta Karshe Kafin Sojoji Su Shigo

    Jan 20, 2017 11:04

    Kungiyar kasashen Yammacin Afirka ECOWAS ta sanar da cewa ta dakatar da sojojin kasar Senegal daga shiga kasar Gambia, domin bayar da damar sake tattaunawa da shugaba Yahya Jammeh dangane da batun sauka daga mulkin kasar bayan wa'adinsa ya kare.

  • Komitin Tsaro Na Majalisar Dinkin Duniya Ya Amincewa Kasashen ECOWAS Shiga Cikin Lamuran Gambia

    Komitin Tsaro Na Majalisar Dinkin Duniya Ya Amincewa Kasashen ECOWAS Shiga Cikin Lamuran Gambia

    Jan 20, 2017 03:32

    A Jiya da yamma ne wakilan komitin tsaro na majalisar dinkin duniya gaba dayansu suka amincewa kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afrika ECOWAS da suka dauki matakin da suka ga ya dace na saura shugabanci a kasar Gambia.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS