-
Gwamnatin H.K.Isra'ila Ta Yi Barazanar Kaddamar Da Munanan Hare-Hare Kan Yankin Zirin Gaza
Oct 14, 2018 18:51Gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila tana ci gaba da kulla makirce-makircen ganin ta murkushe zanga-zangar al'ummar Palasdinu ta neman hakkokinsu.
-
Hamas Ta Zargi Wasu Kasashen Larabawa Da Zuga HKI Ta Kai Wa Gaza Hari
Sep 30, 2018 18:49Mahmud al-Zahhar wanda jami'i ne a kungiyar ta Hamas ya yi gargadi akan yadda wasu kasashen larabawa suke ingiza haramtacciyar Kasar Isra'ila ta yaki Gaza.
-
Palasdinawa Hudu Ne Suka Yi Shahada Sakamakon Harin Wuce Gona Da Iri Kan Zirin Gaza
Aug 10, 2018 12:24Ma'aikatar lafiya a Palasdinu ta sanar da cewa: Palasdinawa 4 ne suka yi shahada yayin da wasu adadi mai yawa suka jikkata sakamakon hare-haren wuce gona da iri da jiragen saman yakin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila suka kai kan yankin Zirin Gaza.
-
Wani Matashin Bapalastine Yayi Shahada A Kudancin Zirin Gaza
Jul 28, 2018 12:51A Ci gaba da zanga-zangar neman dawo da hakki, wani matashin Bapalastine ya yi shahada sanadiyar mumunar rauni da ya samu a jiya Juma'a
-
MDD Ta Yi Gargadin Akan Halin Da Mutane Gaza Suke Ciki
Jul 24, 2018 12:35Kwamishinan Kare Hakkin Dan'adam na MDD ne ya yi gargadin cewa halin da ake ciki a Gaza ya yi muni matuka
-
Jirgin Saman Yakin Haramtacciyar Kasar Isra'ila Ya Kai Hari Kan Yankin Zirin Gaza Na Palasdinu
Jul 19, 2018 18:22Jirgin saman yakin haramtacciyar kasar Isra'ila ya yi luguden wuta kan garin Rafah da ke kudancin yankin Zirin Gaza, inda ya janyo shahadar bapalasdine guda tare da jikkata wasu uku na daban.
-
MDD: Wajibi Ne A Kawo Karshen Killace Yankin Gaza
Jul 16, 2018 06:50Babban Jami'in Mai kula da ayyukan MDD a yankin Gabas ta tsakiya ne ya bayyana bukatar a kawo karshe killacewar da aka yi wa yankin na Gaza
-
Jihadul-Islami Ta Mai Da Martani Akan Killace Yankin Gaza
Jul 10, 2018 12:29Kungiyar gwagwarmayar ta Paladinawa ta ce; Rufe iyakokin shiga yankin Gaza da 'yan sahayoniya su ka yi daidai yake da shelanta yaki akan al'ummar Gaza.
-
Wani Matashin Bapalasdine Ya Yi Shahada A Yankin Zirin Gaza Na Palasdinu
Jul 02, 2018 18:58Sojojin gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila sun bude wuta kan Palasdinawa a yankin Zirin Gaza lamarin da ya janyo shahadar bapalasdine guda.
-
Haramtacciyar Kasar Isra'ila Ta Kai Hari A Yankin Gaza
Jun 27, 2018 07:25Majiyar Palasdinawa ta tabbatar da cewa; Da safiyar yau Laraba jiragen yakin 'yan sahayoniya su ka kai hari akan wata motar Palasdianwa asansanin al-Nusairat da ke yankin Deir Balah.