-
An Kashe Kwamandan Kungiyar Al'Ka'ida A Kasar Libya
Jan 29, 2019 07:44Kakakin sojan kasar Libya ne ya sanar da kashe wani kwamanda daga cikin kwamandojin kungiyar 'yan ta'adda ta al'ka'ida
-
An Hallaka Daya Daga Cikin Komondojin Kungiyar Alqa'ida A Libiya
Jan 28, 2019 19:23Kakakin rundunar tsaron kasar Libiya ya sanar da kashe daya daga cikin komondojin kungiyar ta'addancin nan na Alqa'ida a kudancin kasar
-
Sojojin Siriya Sun Hallaka Wasu 'Yan Ta'adda 270 A Kudancin Kasar
Dec 03, 2018 16:19Kakakin sojin kasar Rasha a Siriya, Oleg Makarevich, ya bayyana cewar sojojin Siriya sun sami nasarar hallaka sama da 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Daesh su 270 a wasu hare-hare da suka kai lardin Suwayda da ke kudancin kasar Siriyan.
-
Sojojin Yamen Sun Kashe Sojojin Hayar Saudiyya Masu Yawa A Birnin Sana'a Na Kasar Ta Yamen
Oct 17, 2018 18:54Sojojin Yamen da dakarun sa-kai na kasar sun halaka sojojin hayar masarautar Saudiyya a shiyar arewacin birnin Sana'a fadar mulkin kasar ta Yamen.
-
Sojojin Siriya Sun Kashe 'Yan Ta'adda Fiye Da 100 A lardin Suwaida Na Kasar
Aug 22, 2018 06:26Cibiyar Kare Hakkin Bil-Adama ta kasar Siriya ta sanar da cewa: Sojojin gwamnatin Siriya sun kashe 'yan ta'addan kungiyar Da'ish 105 a lardin Suwaida na kasar.
-
Sojojin Mamayar Saudiyya Biyar Sun Halaka A Yankin Kudancin Kasar Yamen
Aug 10, 2018 12:20Sojojin mamayar masarautar Saudiyya biyar sun halaka a yankin kudancin kasar Yamen kusa da kan iyaka da kasar Saudiyya.
-
Yemen: An Kashe Mayakan Da Saudiyya Take Goyawa Baya Masu Yawa A Hudaidah
Jun 18, 2018 12:05Majiyar tsaron kasar Yemen ta shaidawa tashar talabijin din al'alam cewa; Baya ga kashe daruruwan 'yan koren Saudiyyar, an kuma kona da lalata motocin yaki har 44
-
OIC: Dole Ne A Kawo Karshen Kisan Muuslmi A Sri Lanka Cikin Gaggawa
Mar 09, 2018 05:00Kungiyar kasashen musulmi ta kirayi gwamnatin Sri Lanka da ta dauki matakain kawo karshen kisan musulmi a kasar ba tare da wani bata lokaci ba.
-
Sojojin Yamen Sun Halaka Gungun Sojojin Hayar Saudiyya A Kudancin Kasar Ta Yamen
Feb 25, 2018 18:52Sojojin Yamen sun harba makamai masu linzami kan sansanonin sojin hayar masarautar Saudiyya da suke kudanci da kuma arewacin kasar, inda suka kashe sojojin hayar masu yawa a yau Lahadi.
-
Palasdinu: Hamas Ta Dauki Alhakin Kashe Wani Dan Sahayoniya
Feb 06, 2018 12:41Bangaren Soja na kungiyar Hamas, wato rundunar Izzudin Kassam ne ya sanar da kashe dan sahayoniya a garin Nabulus da ke yammacin kogin Jordan.