-
Bayan Harin New Zealand An Kai Wa Musulmi Wani Harin A London
Mar 16, 2019 10:26Kasa da sa'oi ashirin da hudu da kai harin kasar New Zealanda kan musulmi, an kai wani harin a kan wani musulmi a birnin London na kasar Birtaniya.
-
An Kashe Fararen Hula 14 A Kasar Burkina Faso
Feb 05, 2019 11:49Dakarun tsaron kasar Burkina Faso sun sanar da mutuwar fararen hula 14 a yayin wani hari da wani gungun 'yan bindiga suka kai.
-
Harin Boko Haram Ya Hallaka Sojoji Sama Da 30 A Arewa Maso Gabashin Najeriya
Sep 01, 2018 19:09Rahotanni daga Najeriya na cewa akalla dakarun Sojin kasar 30 ne suka mutu yayin wata fafatawarsu da mayakan Boko Haram a yankin arewa maso gabas da ke gab da kan iyakar kasar da Jamhuriyyar Nijar.
-
Wasu 'Yan Bindiga Sun Kashe Sojojin Gwamnatin Libiya A Yankin Arewacin Kasar
Aug 24, 2018 06:24Wasu gungun 'yan bindiga sun kai farmaki kan wajen binciken ababan hawa a garin Zliten da ke gabashin birnin Tripoli fadar mulkin kasar Libiya, inda suka kashe sojojin gwamnatin kasar hudu.
-
An Tsananta Hare-Hare Kan Ma'aikatan Kungiyoyin Bada Agaji A Kasar Afrika Ta Tsakiya
Aug 20, 2018 06:43Ofishin wakilin hukumar bada agaji ta majalisar dinkin duniya a birnin Bangi na kasar Afrika ta tsakiya ya bayyana cewa jami'an bada agaji na hukumar da sauran kungiyoyin bada agaji na kasa da kasa suna fama da hare hare da kuma sata a wurare da dama a kasar.
-
'Yan Tawayen Kasar Uganda Sun Kai Hari Gabashin D/Congo
Aug 12, 2018 18:58Akalla Mutum 6 ne suka rasa rayukansu sanadiyar wani hari da 'yan tawayen Uganda suka kai jihar Kivo ta Arewa dake gabashin Jamhoriyar Demokaradiyar Congo.
-
Somalia: Jami'an Tsaro Sun Kai Wa Mataimakin Ministan Harkokin Waje Farmaki
Aug 04, 2018 19:09Jami'an 'yan sandan kasar Somalia sun kaddamar da farmaki a kan babban ginin ma'aikatar harkokin wajen kasar da ke cikin birnin Magadishou fadar mulkin kasar, inda suka yi awon gaba da mataimakin ministan harkokin wajen kasar.
-
'Yan Boko Haram Sun Kai Hari A Yankin Tabkin Tchadi
Jul 23, 2018 10:03Kimanin mutum 18 ne suka rasa rayukansu a wani hari da mayakan boko haram suka kai yankin tabkin Tchadi.
-
Gwamnatin Iraqi Ta Yi Allah Wadai Da Harin Da Amurka Ta Kai Wa Dakarun Sa-Kai
Jun 19, 2018 12:53A ranar lahadin da ta gabata ne dai wani jirgin yakin Amurka ya harba makami mai linzami akan sansanin dakarun sa-kai na Hashdush-sha'abi wanda ya yi sanadin kashe mutane 22
-
Wasu Yan Bindiga Sun Kai Hari Kan Wata Cibiyar Adana Man Fetur A Kasar Libya
Jun 14, 2018 19:24Majiyar sojojin kasar Libya a birnin Bangazi ta bayyana cewa wasu yan ta'adda sun kai hari kan wata ma'ajiyar man fetur a gabacin kasar sannan sun bar akalla ma'ijiya guda ta kama da wuta.