-
Sheikh Na'im Qasim: Amurka Ba Da Gaske Take Yi Ba Wajen Magance Rikicin Siriya
Sep 27, 2016 05:51Na'ibin shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Sheikh Na'im Qasim ya bayyana cewar gwamnatin Amurka ba da gaske take yi ba a shirin da ake yi na magance rikicin kasar Siriya
-
Kungiyar Hizbullah Ta Yi Allawadai Da Hare-Haren Istanbul
Jun 29, 2016 17:25Kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ta fitar da wani bayani a yau, wanda a cikinsa ta yi Allawadai da hare-haren da aka kai kan babban filin safka da tashin jiragen sama na birnin Istanbul na kasar Turkiya.
-
Hizbullah ta zargi Saudiyya da hannu Wajen Yaduwar Da'esh.
Jun 05, 2016 07:38Sheikh Nabil Qawuq Na Hibzullah ya ce; Ba domin taimako da tallafin Saudiyya ba da Da'esh ba ta bunkasa ba.
-
Jagora Ya Gana Da Iyalan Shahid Mustafa Badruddeen
May 27, 2016 05:12Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana tsohon babban kwamandan dakarun kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Shahid Mustafa Badruddeen a matsayin wani jarumi kana kuma tsayayyen dan gwagwarmaya don haka yayi masa fatan samun karin matsayi da daukaka a wajen Allah Madaukakin Sarki.
-
Jawabin Shugaban kungiyar Hizbul....dangare da zagayowar shekarar da aka fatattaki Sahayoniyawa daga kudancin Labnon
May 25, 2016 18:19Shugaban Kungiyar Hizbull.. ta kasar Labnon ya bayyana HKI a matsayin babbar barazana a yankin.
-
Zarif: Shahadar Kwamandan Hizbullah, Zai Kara Wa Kungiyar Azamar Ci Gaba Da Fada Da Isra'ila Ne
May 13, 2016 17:14Ministan harkokin wajen Iran ya bayyana cewar ko shakka babu shahadar babban kwamandan dakarun kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Shahid Mustafa Badruddeen zai kara wa kungiyar azama da tsayin dakan da take da shi ne wajen fada da haramtacciyar kasar Isra'ila da kuma ta'addanci.
-
Sheikh Na'im Qasim: Shahid Badrudden Ya Dandana Wa Isra'ila Da 'Yan Takfiriyya Kuda
May 13, 2016 17:05Na'ibin shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Sheik Na'im Qasim ya bayyana cewar babban kwamandan sojin kungiyar Shahid Mustafa Badruddeen wanda yayi shahada yau din nan a kasar Siriya ya dandana wa haramtacciyar kasar Isra'ila da kuma kungiyoyin 'yan takfiriyya masu kafirta musulmi kuda a kasar Siriyan yana mai cewa nan da wani lokaci kadan kungiyar za ta sanar da sakamakon binciken da ta gudanar dangane da harin da aka kai wa babban kwamandan da yayi sanadiyyar shahadarsa.
-
Labanon : Hizbullah Ta Sanar Da Shahadar Babban Kwamandan Sojinta
May 13, 2016 05:31Kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ta sanar da cewa babban kwamandan bangaren sojinta Shahid Mustafa Badruddeen yayi shahada sakamakon wani harin da haramtacciyar kasar Isra'ila ta kai wa daya daga cikin cibiyoyinta da ke kusa da filin jirgin saman birnin Damaskus na kasar Siriya.
-
Hadin Gwiwan Saudiyya Da Isra'ila Wajen Cutar Da Al'ummar Palastinu
May 09, 2016 04:45A daidai lokacin da wasu kafafen watsa labarai suke ci gaba da fasa kwai dangane da boyayyiyar alaka da aiki tare da ke gudana tsakanin Saudiyya da haramtacciyar kasar Isra'ila, tsohon shugaban hukumar leken asirin haramtacciyar kasar Isra'ilan (MOSSAD), ya tabbatar da ingancin wadannan labarai.
-
Hizbullah Ta Jaddada Aniyarta Na Ci Gaba Da Fada Da Sahyoniyawa Da Kuma 'Yan Takfiriyya A Lokaci Guda
May 01, 2016 15:48Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullah ta kasar Labanon ta sake jaddada aniyarta na ci gaba da gwagwarmaya da kuma fada da yahudawan sahyoniya da kuma kungiyar 'yan takfiriyya masu kafirta musulmi a lokaci guda.