-
HKI Ta Yi Barazanar Kai Hari Kan Fadar Shugaban Kasar Siriya
Aug 28, 2017 19:01Wani jami'in gwamnatin HKI ya ce idan jumhoriyar musulinci ta Iran ta ci gaba da karfafa matsayinta a siriya, to isra'ila za ta yi lugudar wuta a kan fadar shugaban kasar Siriya.
-
Kungiyar Malaman Sudan Ta Bukaci A Kori Ministan Da Ke Son Kulla Alaka Da 'Isra'ila"
Aug 27, 2017 04:57Kungiyar malaman kasar Sudan ta bukaci da a kori ministan zuba hannun jari na kasar Mubarak al Fadil al Mahdi daga mukaminsa sakamakon kiran da yayi ga gwamnatin kasar da ta kulla alaka da haramtacciyar kasar Israi'ila.
-
Sharhi:Kokarin HKI Na Samun Gindin Zama A Nahiyar Afirka
Aug 20, 2017 05:22A kokarinta na fita daga cikin halin kadaici, haramcecciyar kasar Isra'ila na kokarin fadada alakarta da kasashen nahiyar Afirka, dangane da wannan batu, magabatan birnin tel-aviv suka kudiri shirya wani taro mai taken zaman kasashen Afirka da Isra'ila cikin watan OKtoba mai zuwa a kasar Togo.
-
Sayyid Nasrallah: Isra'ila Tana Tsoron Sake Kai Hari Labanon Saboda Karfin Hizbullah
Aug 13, 2017 17:02Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Sayyid Hasan Nasrallah ya bayyana cewar zamanin barazanar 'Isra'ila' ya wuce kuma ba zai dawo ba har abada, don kuwa ta san cewa karfin kungiyar Hizbullah ya karu sama da na lokacin yakin shekara ta 2006.
-
Wani Jami'in Tsaron HKI Ya Hallaka Sandiyar Hatsarin Jirgin Yakin Kasar
Aug 08, 2017 06:42Kafafen yada labaran Sahayuna sun sanar da faduwar jirgin yakin kasar a kudanacin yankunan mamaya na Palastinu, lamarin da ya yi sanadiyar mutuwar matukin jirgin.
-
Sarkin Moroko Ya Aike Da Sakon Wasika Zuwa MDD Dangane Da Zaluncin H.K.Isra'ila Kan Palasdinawa
Jul 27, 2017 16:42Sarkin kasar Moroko ya yi tofin Allah tsine kan bakar siyasar zaluncin gwamnatin Haramtacciyar Kasar Isra'ila kan al'ummar Palasdinu da Masallacin Qudus mai alfarma.
-
Yan Majalisar Dokokin Kasar Tunisi Fiye Da 20 Ne Suka Maida Martani Ga Shugaban Jam'iyyar Libral Na Kasar
Jul 19, 2017 19:23Shafin yanar gizo na Al-Arbi- Al-Jadeed ya nakalto labarin cewa yan majalisar dokokin kasar Tunisia fiye da 20 ne suka shigar da kara a gaban wata koto a birnin Tunis, inda suke neman a gurfanar da shugaban jam'iyyar Libral Democratic na kasar Muneer Baatur kan furucinsa na goyon bayan HKI.
-
HKI Tana Kokarin Gamsar Da Kasar Saudia Kan Tafiyar Aikin Hajji Daga Birnin Telaviv
Jul 15, 2017 17:36Kamfanin dillancin Labaran "Bloomberg" na kasar Amurka ya nakalto wani jami'in gwamnatin HKI yana cewa kasarsa tana kokarin gamsar da hukumomin saudia na su amince da kwasar mahajjata Palasdinawa musulmi daga tashar jiragen sama ta Bengario a birnin Telaviv zuwa birnin jidda don aikin hajjin bana.
-
Zanga-zangar Kin jinin Isra'ila a Maroko
May 03, 2017 05:44Al'ummar birnin Rabat na kasar Maroko Sun gudanar da zanga-zangar kin jin Haramcecciyar kasar Isra'ila.
-
Jagora : Amurka Da H.K.Isra'ila Suna Adawa Da Iran Ne Saboda Yin Riko Da Musulunci
Apr 25, 2017 18:06Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci na Iran ya fayyace cewa: Amurka da haramtacciyar kasar Isra'ila suna tsananin adawa da Jamhuriyar Musulunci ta Iran ce saboda ganin yadda koyarwar Musulunci ta bayyana a kasar tare da dakile munanan manufofinsu.