Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

iran

  • IAEA : Iran Ta Rike Amana_ Yukiya Amano

    IAEA : Iran Ta Rike Amana_ Yukiya Amano

    Nov 23, 2017 17:28

    Babban daraktan hukumar yaki da yaduwar makamman nukiliya ta duniya (IAEA), ya ce Jamhuriya musulinci ta Iran ta rike amana kan yarjejeniyar nukiliyar da manyan kasashen duniya suka cimma da ita a 2015.

  • An Bude Taron Kasa Da Kasa Kan Fada Da Kungiyoyin Ta'addancin Takfiriyya A Tehran

    An Bude Taron Kasa Da Kasa Kan Fada Da Kungiyoyin Ta'addancin Takfiriyya A Tehran

    Nov 22, 2017 18:22

    A safiyar yau ne aka bude wani taron kasa kasa kan fada da kungiyoyin ta'addanci na takfiriyya a nan birnin Tehran, babban birnin Jamhuriyar Musulunci ta Iran taron da ya sami halartar manyan malamai da masana daga kasashe da dama na duniya.

  • Iran : Jagora Ya Kaiwa Al'ummar Da Girgizar Kasa Ta Shafa Ziyara

    Iran : Jagora Ya Kaiwa Al'ummar Da Girgizar Kasa Ta Shafa Ziyara

    Nov 20, 2017 10:02

    Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran, Ayatollah Sayyid Ali Khamenei, ya ziyarci wadanda iftila'in girgizar kasa ya shafa a yankunan Kermanshah.

  • Labanon : Bassil, Ba Zai Halarci Taron Kasashen Larabawa Ba Kan Iran

    Labanon : Bassil, Ba Zai Halarci Taron Kasashen Larabawa Ba Kan Iran

    Nov 19, 2017 10:05

    Ministan harkokin waje na kasar Labanon, Gebrane Bassil, ba zai halarci taron kungiyar kasashen larabawa ba da Saudiyya ta kira kan Iran.

  • Iran Ta Ja Kunnen Shugaban Faransa Kan Tsoma Baki Cikin Harkokin Cikin Gidanta

    Iran Ta Ja Kunnen Shugaban Faransa Kan Tsoma Baki Cikin Harkokin Cikin Gidanta

    Nov 18, 2017 16:24

    Tsohon ministan harkokin wajen kasar Iran kuma babban mai ba wa Jagoran juyin juya halin Musulunci na kasar shawara kar harkokin waje Dakta Ali Akbar Wilayati ya shawarci shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron da ya guji tsoma baki cikin harkokin cikin gidan Iran musamman batun tsarin tsaron kasar.

  • Girgizar Kasar Iran : Shugaban Najeriya Ya Aike Da Sakon Ta'aziyya

    Girgizar Kasar Iran : Shugaban Najeriya Ya Aike Da Sakon Ta'aziyya

    Nov 18, 2017 11:20

    Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, ya jajanta wa shugaban Iran, Hassan Rauhani da al'ummar kasar, game da dimbin asarar rayuka da girgizar kasar da ta aukawa kasar ta haifar a ranar Lahadi data gabata.

  • Faransa Na Nuna Bangarenci A Rikicin Gabas Ta Tsakiya_ Iran

    Faransa Na Nuna Bangarenci A Rikicin Gabas Ta Tsakiya_ Iran

    Nov 17, 2017 11:12

    Ma'aikatar harkokin waje ta Jamhuriya Musulinci ta Iran, ta nuna damuwa akan yadda Faransa ke daukan bangare a rikicin gabas ta TSakiya.

  • Makircin H.Kasar Isra'ila Da Saudiyya Kan Kasar Iran Yana Ci Gaba Da Fitowa Fili

    Makircin H.Kasar Isra'ila Da Saudiyya Kan Kasar Iran Yana Ci Gaba Da Fitowa Fili

    Nov 16, 2017 17:33

    Babban hafsan hafsoshin rundunar sojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ya bayyana Jamhuriyar Musulunci ta Iran a matsayin babbar makiyar gwamnatin Yahudawan Sahayoniyya.

  • Iran Ta Yi Watsi Da Rahoton Hukumar Kare Hakkokin Bil'adama Ta MDD

    Iran Ta Yi Watsi Da Rahoton Hukumar Kare Hakkokin Bil'adama Ta MDD

    Nov 16, 2017 05:44

    Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi watsi da kudurin da kwamitin Majalisar Dinkin Duniya kan hakkokin bil'adama ya fitar inda ya zargi Iran da take hakkokin bil'adama inda ta ce wadanda suka gabatar da kudurin da kuma goyon bayansa su ne manyan masu take hakkokin bil'adama da kuma daure wa ta'addanci gindi.

  • Girgiza Kasa A Iran : Hukumomi Sun Bada Umurnin Ci Gaba Da Ayyukan Ceto

    Girgiza Kasa A Iran : Hukumomi Sun Bada Umurnin Ci Gaba Da Ayyukan Ceto

    Nov 15, 2017 17:31

    Hukumomi a Iran sun bada umurnin ci gaba da gudanar da ayyukan ceto a wannan Laraba bayan mummunar girgiza kasa data aukawa yankin Kermansha a cikin daren ranar lahadi data gabata.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS