Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

iran

  • Kasashen Iran Da Uganda Na Fatan Kara Karfafa Hulda Tsakaninsu

    Kasashen Iran Da Uganda Na Fatan Kara Karfafa Hulda Tsakaninsu

    Jul 30, 2017 06:20

    Jadakan Jamhuriya Musulinci ta Iran a Uganda ya gana da mukadanshin Firayi Ministan kasar, inda bangarorin biyu suka sanar da wajabcin kara hulda a tsakaninsu.

  • Majalisar Iran Ta Kada Kuri'ar Amincewa Da Kudurin Mayar Wa Amurka Da Aniyarta

    Majalisar Iran Ta Kada Kuri'ar Amincewa Da Kudurin Mayar Wa Amurka Da Aniyarta

    Jul 29, 2017 17:03

    Kwamitin tsaron kasa da siyasar waje na Majalisar Shawarar Musulunci ta kasar Iran ya kada kuri'ar amincewa da wani kuduri na mayar da martani kan ta'addanci da mulkin mallakan Amurka a yankin Gabas ta tsakiya.

  • Ruhani: Ko Shakka Babu Iran Za Ta Mayar Da Martani Ga Takunkumin Amurka

    Ruhani: Ko Shakka Babu Iran Za Ta Mayar Da Martani Ga Takunkumin Amurka

    Jul 27, 2017 05:28

    Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani yayi watsi da amincewar da majalisar Amurka ta yi ga wani daftarin doka da za ta kara kakabawa kasar Iran sabbin takunkumi yana mai cewa ko shakka babu wannan mataki na Amurka ba zai tafi haka ba tare da mayar masa da martani ba.

  • EU Ta Damu Kan Kakabawa Rasha Takunkumi

    EU Ta Damu Kan Kakabawa Rasha Takunkumi

    Jul 26, 2017 15:51

    Kungiyar tarayya turai ta nuna damuwa akan sabbin takunkumin da Amurka ta kakabawa kasar Rasha.

  • Iran Ta Yi Allah Wadai Da Kawanyar Da 'Isra'ila' Ta Yi Wa Masallacin Kudus

    Iran Ta Yi Allah Wadai Da Kawanyar Da 'Isra'ila' Ta Yi Wa Masallacin Kudus

    Jul 23, 2017 17:29

    Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi kakkausar suka da ci gaba da kawanyar da haramtacciyar kasar Isra'ila take yi wa Masallacin Kudus da kuma dirar mikiyar da suke yi wa Palastinawa masallata tana mai bayyana HKI a matsayin tushen ta'addanci a yankin Gabas ta Tsakiya.

  • Iran Da Iraki Sun Sanya Hannu Kan Yarjejeniyar Aiki Tare A Bangaren Tsaro Da Aikin Soji

    Iran Da Iraki Sun Sanya Hannu Kan Yarjejeniyar Aiki Tare A Bangaren Tsaro Da Aikin Soji

    Jul 23, 2017 17:29

    Kasashen Iran da Iraki sun sanya hannu kan wata yarjejeniyar fahimtar juna da aiki tare a bangarorin tsaro da aikin soji a kokarin da ake yi na karfafa yanayin tsaron kasashen biyu da kuma yankin Gabas ta tsakiya

  • Iran Ta Kulla Yejejeniyoyi Fiye Da 30 Na Harkar Mai Da Gas A shekaru Biyu Da suka Gabata

    Iran Ta Kulla Yejejeniyoyi Fiye Da 30 Na Harkar Mai Da Gas A shekaru Biyu Da suka Gabata

    Jul 23, 2017 09:13

    Gwamnatin kasar Iran ta kulla yerjeniyoyi kan harkar man fetur da gas tare da kamfanoni na ciki da wajen kasar 33 bayan kulla yerjejemiyar da manya manyan kasashen duniya kan shirinta na makamashin nukliya.

  • Komitin Hadin Guiwa Na Aiwatar Da Yejejeniyar Nukliyar Iran Da Kasashen Duniya Zai Dara Taro A  Geneva.

    Komitin Hadin Guiwa Na Aiwatar Da Yejejeniyar Nukliyar Iran Da Kasashen Duniya Zai Dara Taro A Geneva.

    Jul 21, 2017 05:05

    A dai-dai likacinda yerjejenuyar Makamashin Nukliar Kasar ta zaman lafiya Iran tare da Manya manya kasashen duniya 5+1 take cika shekaru biyu, za'a gudanar da taron komitin aiwatar da yerjejeniyar karo na 8, wanda zai sami halattan ita Iran, sauran kasashen shidda da kuma tarayar turai a birnin Vienna a yau Jumma'a.

  • Iran Ta Kira Mai Kula Da Harkokin Kuwait A Tehran, bayan Korar Jami'anta

    Iran Ta Kira Mai Kula Da Harkokin Kuwait A Tehran, bayan Korar Jami'anta

    Jul 20, 2017 18:13

    Bayan korar wasu jami'an diflomatsiyarta daga Kuwait, ma'aikatar harkokin wajen Iran ta kira mai kula harkokin kasar Kuwait a Tehran.

  • Martanin Iran Kan Sabbin Takukuman Amurka

    Martanin Iran Kan Sabbin Takukuman Amurka

    Jul 19, 2017 15:06

    Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ta mayar da martani dangane da sabbin takunkuman da Amurka ta dora ma wasu kamfanoninta da kuma wasu jami'an kasar, dangane da shirin Iran na kera makamai masu linzami na ballastic.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS