-
Iran Ta Jaddada Cewa Sabon Takunkumin Da Amurka Ta Kakaba Mata Baya Da Wani Kima
Jul 19, 2017 02:06Ma'aikatar harkokin wajen Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi Allah wadai da matakin da gwamnatin Amurka ta dauka na sake kakaba takunkumi kan wasu jami'an kasar Iran.
-
Kwamandan IRGC: Iran Ta Kai Matsayin Dogaro Da Kai A Fagen Kera Makamai Masu Linzami
Jul 18, 2017 13:24Kwamandan dakarun kare sararin samaniyya na dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar Iran Birgediya Janar Amir Ali Hajizadeh ya bayyana cewar a halin yanzu Iran ta kai matsayin dogaro da kanta a fagen samar da makamai masu linzami, jirage marasa matuka da kuma bama-bamai.
-
Amurka : Trump Ya Ce Zai Kakabawa Iran Wasu Takunkumai
Jul 18, 2017 01:18Shugaba Donald Trump na Amurka ya ce yana tunanin kakabawa Iran wasu sabbin jerin takunkumi kan shirin makamanta masu linzami da ma ayyukan a yankin gabas ta tsakiya.
-
Iran Ta Kulla Yerjejeniyan Zuba Jari Na Dalar Amurka Billion 10 A cikin Watanni 18 Da Suka Gabata
Jul 17, 2017 02:50A cikin watanni 18 da suka gabata gwamnatin kasar Iran ta kulla yerjeniyoyi da kamfanonin kasashen Turai da Asia wadanda zasu zuba jari na kimanin dalar Amurka billion 10 a cikin kasar
-
Tarihin Shahararriyar Masaniyar Lissafi Ta Duniya, Maryam Mirzakhani Ta Iran
Jul 16, 2017 01:27An haifi Maryam Mirzakhani ne a ranar 3 ga watan Mayu na shekara 1977 a birnin Teheran na Iran.
-
Cikar Shekaru Biyu Da Kulla Yerjejeniyar Nuklia Tsakanin Iran Da Kasashe 5+1
Jul 15, 2017 01:12Ministan harkokin wajen kasar Iran Mohammad Javad Zareef ya bayyana cewa yerjejeniyar shirin Nukliyar Iran wacce ta cimma da manya manyan kasashen duniya 5+1 yerjejeniya ce ta kasa da kasa, ko kuma ta duniya gaba daya ba zai yu wata kasa ta ficce daga yerjejeniyar ba.
-
Sayyid Nasrullah ya Jinjina wa Al'ummar Iraki Dangane Da Nasararsu A Kan ISIS
Jul 11, 2017 14:51Babban sakataren kungiyar Hizbullah Sayyid Hassan Nasrullah ya bayyana nasarar da al'ummar Iraki suka samu a kan 'yan ta'addan takfiriyya na ISIs da cewa babbar nasara ce ga dukkanin al'ummar kasar Iraki da yankin baki daya.
-
Tawagar Majalisar Dokokin Jamhuiryar Nijar Na Ziyara A Iran
Jul 10, 2017 14:37Shugaban kwamitin kawance a tsakanin majalisun Iran da Nijar ya ce; Aiki tare a tsakanin kasashen musulmi zai sa su yin tasiri a fagen siyasar kasa da kasa.
-
Masar: Kungiyar Da'esh Ta Dauki Alhakin Kashe Sojojin Masar Fiye Da 20
Jul 08, 2017 02:20A jiya juma'a ne dai aka kai hari a wuraren biyu na bincike, a yankin Sinaa ta arewa da ya ci rayukan sojoji 23.
-
Kasashen Iran Da Rasha Sun Jaddada Bunkasa Aiki A Tsakaninsu.
Jul 06, 2017 14:25Mai bai wa shugaban kasar Iran Shawara ta musamman ya gana da shugaban jamhuriyar Bashqiristan ta Rasha, inda suka jaddada muhimmanci aiki tare.