Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

iran

  • Mafi Yawan Mambobin Kwamitin Tsaro Sun Amince Da Shirin Iran Na Nukiliya

    Mafi Yawan Mambobin Kwamitin Tsaro Sun Amince Da Shirin Iran Na Nukiliya

    Jul 01, 2017 16:13

    Rahoto na uku wanda babban sakataren majalisar dinkin duniya ya gabatarwa kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya kan shirin Nukliyar kasar Iran a cikin yerjejeniyar tsakanin kasashe 5+1, wanda kuma yake kunshe cikin kudirin kwamitin tsaron na 1231 ya nuna cewa Iran tana rike da alkawarinta .

  • Iran : Matakin Hana Baki Shiga Amurka, ''Abun Kunya Ne''

    Iran : Matakin Hana Baki Shiga Amurka, ''Abun Kunya Ne''

    Jun 30, 2017 09:42

    Ministan harkokin wajen Iran, Mohammad Javad Zarif ya bayyana matakin shugaba Donal Trump kan hana baki daga kasashe shida galibi na musulmi shiga Amurka, da abun ''kunya''.

  • Iran : Zarif, Zai Kai Ziyarar Aiki A Paris

    Iran : Zarif, Zai Kai Ziyarar Aiki A Paris

    Jun 29, 2017 08:32

    A wani lokaci, nan gaba ne ake sa ran ministan harkokin wajen Iran, Mohammad Javad Zarif, zai isa birnin Paris na Faransa a ci gaba da ran gadinsa a nahiyar Turai.

  • Cinikin Da Kasar Ghana Ta ke yi Wa Iran Ya Kusa Rubanyawa Uku

    Cinikin Da Kasar Ghana Ta ke yi Wa Iran Ya Kusa Rubanyawa Uku

    Jun 26, 2017 04:29

    Iran ta bayyana cewa a shekarar da ta gabata kayan da kasar Ghana take saya Iran sun karu da kaso 170%.

  • Jami'an Tsaro A Iran Sun Kama Yan Ta'adda Kimani 50 A Lardin Kirmansha

    Jami'an Tsaro A Iran Sun Kama Yan Ta'adda Kimani 50 A Lardin Kirmansha

    Jun 25, 2017 17:28

    Majiyar jami'an tsaro a kasar Iran ta bayyana cewa tun bayan harin ta'addancin da yan kungiyar Daesh suka kai a majalisar dokoki da kuma haramin Imam Khomaini a nan tehran, sun tsare yayan kungiyar ta Daesh kimani 50 a lardin Kirman sha kadai.

  • Iran : Jagoran Juyin Islama Ya Amince Yi Wa Fursinoni Afuwa Saboda Karama Sallah

    Iran : Jagoran Juyin Islama Ya Amince Yi Wa Fursinoni Afuwa Saboda Karama Sallah

    Jun 25, 2017 17:28

    Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran ya amince da afuwa ko kuma rage yawan sarkan da aka dorawa wasu fursinoni saboda zagayowar ranar sallah karama.

  • Shugaba Rauhani: Fitowar Miliyoyin Al'umma A Ranar Quds Jawabi Ne Ga Amurka

    Shugaba Rauhani: Fitowar Miliyoyin Al'umma A Ranar Quds Jawabi Ne Ga Amurka

    Jun 24, 2017 18:17

    Shugaba Rauhani na kasar Iran ya bayyana fitowar miliyoyin al'ummar kasar Iran a ranar Qods ta duniya da cewa jawabi ne ga Amurka, a kan cewa al'ummar kasar ba a shirye suke su mika wuya ga bakaken manufofin ma'abota girman kai ba.

  • Al'ummar Iran Sun Jaddada Yin Tofin Allah Tsine Kan H.K.Isra'ila A Ranar Qudus Ta Duniya

    Al'ummar Iran Sun Jaddada Yin Tofin Allah Tsine Kan H.K.Isra'ila A Ranar Qudus Ta Duniya

    Jun 23, 2017 12:23

    Miliyoyin al'ummar Iran da suka fito zanga-zangar ranar Qudus ta duniya sun jaddada taken Allah wadai tare da yin tofin Allah tsine kan haramtacciyar kasar Isra'ila da manyan kasashen duniya masu girman kai da suke goya mata baya.

  • Matsalar Palasdinu Ita Ce Babbar Matsala Da Ke Gaban Al-Ummar Musulmi  A Duniya

    Matsalar Palasdinu Ita Ce Babbar Matsala Da Ke Gaban Al-Ummar Musulmi A Duniya

    Jun 23, 2017 04:36

    Shugaban komitin tsaro a majalisar dokokin kasar Iran ya bayyana cewa matsalar mamayar kasar Palasdinu wanda yahudawan sahyonia suka yi ita ce babban matsalar al-ummar musulmi

  • Shugaba Rauhani Ya Gana Da Fira Ministan Iraki A Tehran

    Shugaba Rauhani Ya Gana Da Fira Ministan Iraki A Tehran

    Jun 21, 2017 05:47

    Shugaban kasar Iran Sheikh Hassan Rauhani ya gana da Fira ministan kasar Iraki Haidar Abadi a birnin Tehran, a ziyarar aiki da Fira ministan na Iraki ke gudanarwa a kasar Iran.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS