-
Jagora:Iran Na Adawa Da Duk Wani Zaben Jin Ra'ayi Na Ballewar Wani Bangare Na Kasar Iraki
Jun 20, 2017 18:06A yayin da yake jinjinawa hakin kan da aka samu tsakanin 'yan siyasa da maliman addinin kasar Iraki wajen yaki da Kungiyar ISIS, Jagoran juyin juya halin musulunci Ayatullah Sayyid Aliyul Khamenei, ya yaba da rawan da Dakarun Al'umma suka taka a yaki da Kungiyar IS
-
Iran : Zarif, Ya Fara Ran Gadi A Arewacin Afrika
Jun 18, 2017 14:02Yau Lahadi, ministan harkokin wajen kasar Iran, Mohammad Javad Zarif, ya fara wani ran gadi a wasu kasashen arewacin Afrika.
-
Majalisar Dattawan Amurka Ta Amunce Kakabawa Iran Sabon Takunkumi
Jun 16, 2017 04:38Majalisar dattawan kasar Amurka, ta zartas da wani daftarin doka dake da nufin sake kakabawa kasar Iran takunkumi.
-
Ana Gudanar Da Tarukan Tunawa Da Shahadar Imam Ali (AS) A Iran
Jun 15, 2017 19:29A yau ana gudanar da tarukan tunawa da zagayowar lokacin shahadar Imam Ali (AS) a fadin kasar Iran, inda irin wannan taro da aka gudanar a Husainiyar Imam Khomeini (RA) ya samu halartar jagoran juyin juya halin Islama.
-
Gwamnatin Amurka Ta Sake Nanata Zarge Zargen Da Take Wa Jumhuriyar Muslunci Ta Iran
Jun 15, 2017 07:17Sakataren harkokin wajen kasar Amurka ya sake nanata zarge zarge marasa tushe da ya saba yi wa jumhuriyar musulunci ta iran a jiya laraba, a lokacin da yake halatar taro kan kasasfin kudin shekara ta 2018 a majalisar dattawan kasar.
-
Jami'an Tsaron Kasar Iran Sun Kashe Yan Ta'adda 2 Sun Kuma Kama Wasu 5
Jun 15, 2017 07:07Jami'an tsaron kasra Iran sun kashe yan ta'adda 2 sun kuma kama wasu 5 a wani sumame da suka kaiwa mabuyar yan ta'addan a yankin chabahar na lardin Sistan-Buluchistan a jiya Laraba.
-
Zarif: Iran Tana Sane Da Goyon Bayan Da Saudiyya Take Ba Wa 'Yan Ta'addan Masu Son Kawo Mata Hari
Jun 14, 2017 05:29Ministan harkokin wajen kasar Iran Dakta Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewar Iran tana da bayanai na sirri da suke nuni da cewa Saudiyya tana ci gaba da goyon bayan kungiyoyin 'yan ta'addan da suke kan iyakokin kasar Iran da suke da shirin kai hare-haren ta'addanci cikin kasar.
-
AMURKA TA KUMA SAKE KARYA YERJEJENIYAR DA TA KULLA DA IRAN KAN MAKAMASHIN NUKLIYA
Jun 13, 2017 07:00Mataimakin ministan harkokin wajen kasar Iran kan lamuran dokokin kasa da kasa sannan shugaban komiti mai kula da lamuran aiwatar yerjejeniyar shirin iran na nuklia tare da manya manyan kasashen duniya Abbas Araqchi ya bayyana cewa gwamnatin kasar Amurka wacce ta shude da kuma ta yanzu sun aiwatar da wasu abubuwa wadanda suka sabawa yerjejeniyar da suka cimma da kasar ta Iran
-
Rasha Da Iran Za Su Kara Bunkasa Huldar Kasuwanci A Tsakaninsu
Jun 11, 2017 21:38Wasu manyan jami'an gwamnatin kasar Rasha daga ma'aikatar harkokin kasuwanci ta kasar suna gudanar da wata ziyarar aiki a kasar Iran, domin bunkasa hada-hadar kasuwanci tsakanin Rasha da Iran.
-
An Kashe Dan Ta'addan Da Ya Shirya Hare Haren Tehran
Jun 11, 2017 06:45Ministan harkokin leken asiri na kasar Iran ya bada sanarwan cewa na kashe dan ta'addan da ya shirya hare haren ta'addancin da aka kai wurare biyu a birnin Tehran a ranar Laraban da ta gabata.