Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

iran

  • Ministocin Harkokin Wajen Rasha, Iran, Syria, Sun Gudanar Da Zama A Moscow

    Ministocin Harkokin Wajen Rasha, Iran, Syria, Sun Gudanar Da Zama A Moscow

    Apr 14, 2017 15:22

    Ministocin harkokin wajen kasashen rasha, Iran da kuma Syria, sun gudanar da wani zama na musamman a yau a birnin Moscow, domin tattauna muhimman lamurra da suka shafi halin da ake ciki a Syria, da kuma daukar matakai na hadin gwiwa a tsakaninsu domin tunkarar lamarin.

  • An Shiga Kwanaki Na Uku Na Rajistar 'Yan Takara A Zaben Shugaban Kasar Iran

    An Shiga Kwanaki Na Uku Na Rajistar 'Yan Takara A Zaben Shugaban Kasar Iran

    Apr 13, 2017 18:54

    Kimanin 'Yan Takara 287 ne Suka yi Rajistar Tsayawa Takara a Zaben Shugaban kasar Iran

  • Ministan Cikin Gidan Iran: Za'a Gudanar Da Zabe Cikin Adalci

    Ministan Cikin Gidan Iran: Za'a Gudanar Da Zabe Cikin Adalci

    Apr 11, 2017 19:03

    Ministan harkokin cikin gisa na kasar Iran Abdurrida Rahamani Fadli ya bayyana cewa za'a gudanar da zabubbuka a cikin kasar Iran cikin adalci da nutsuwa a duk fadin kadar.

  • Kasashen G7 Sun Yabawa Iran Kan Siyasar Sulhuntawa A Gabas Ta Tsakiya

    Kasashen G7 Sun Yabawa Iran Kan Siyasar Sulhuntawa A Gabas Ta Tsakiya

    Apr 11, 2017 19:02

    Ministocin harkokin waje na kasashe 7 masu karfin tattalin arziki a duniya sun yabawa JMI da bin siyasar sulhuntawa a yankin gabas ta tsakiya a taron kwanaki biyu da suka kammala a kasar Italia

  • Iran Ta Jaddada Wajabcin Gudanar Da Bincike Kan Batun Hari Da Makamai Masu Guba A Siriya

    Iran Ta Jaddada Wajabcin Gudanar Da Bincike Kan Batun Hari Da Makamai Masu Guba A Siriya

    Apr 11, 2017 10:44

    Ministan harkokin wajen kasar Iran ya jaddada wajabcin kafa kwamitin bincike na kasa da kasa da zai gudanar bincike kan harin da aka kai da makamai masu guba a yankin Khun-Sheikhun na kasar Siriya.

  • An Fara Fara Rajistar 'Yan Takara A Zaben Shugaban Kasar Iran

    An Fara Fara Rajistar 'Yan Takara A Zaben Shugaban Kasar Iran

    Apr 11, 2017 05:46

    A Safiyar Yau Talata ce aka fara rajistan 'yan takara a zaben Shugaban kasar Iran karo na 12 a cibiyoyin zaben kasar

  • A Gobe Ne Za'a Fara Rajistar 'Yan Takara A Zaben Shugaban Kasar Iran

    A Gobe Ne Za'a Fara Rajistar 'Yan Takara A Zaben Shugaban Kasar Iran

    Apr 10, 2017 17:37

    Shugaban hukumar zaben kasar Iran Ali Asghar Ahmadi ya sanar da cewa a gobe Talata ce za a fara rajistar mutanen da suke son tsayawa takarar shugabancin kasar a zaben da za a gudanar a wata mai kamawa.

  • Duniya Ta yi Furuci Da Ci gaban da Iran ta ke samu ta fuskar Soja.

    Duniya Ta yi Furuci Da Ci gaban da Iran ta ke samu ta fuskar Soja.

    Apr 10, 2017 08:04

    Wani bincike da jami'ar Pennsylvania ta Amurka ta yi, ya tabbatar da cewa mafi yawancin masana a duniya sun yi imani da cewa Iran ta sami ci gaba ta fuskar tsaro da soja.

  • Iran : Harin Amurka A Syria Kuskure Ne, Ayatollah Ali Khamenei

    Iran : Harin Amurka A Syria Kuskure Ne, Ayatollah Ali Khamenei

    Apr 09, 2017 17:18

    Jagoran juyin Islama na kasar Iran Ayatollah Sayyid Ali Khameni, ya bayyana cewa babban kuskure ne dubarar da Amurka ta yi na kai hari sansanin sojin Syria bisa zargin amfani da makami mai guba.

  • Dangantaka Na Kara Tsami Tsakanin Amurka Da Kawayen Syria

    Dangantaka Na Kara Tsami Tsakanin Amurka Da Kawayen Syria

    Apr 09, 2017 16:51

    Dangantaka na kara tsami tsakanin Amurka da kasashen dake goyan bayan gwamnatin shugaba Bashar Al'Assad na Syria, tun bayan harin makami masu linzamin da Amurka ta kaiwa Syriar a wannan makaon mai karewa.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS