-
Shugabannin Kasashen Iran Da Syria Sun Gudanar Da Tattaunawa
Apr 09, 2017 11:23Shugaban kasar Iran Dr. Hassan Rauhani ya tuntubi shugaba Bashar Assad na kasar Syria ta wayar tarho, dangane da harin da Amurka ta kaddamar a kan kasar Syria a Juma'ar da ta gabata.
-
Iran Ta Yi Allah Wadai Da Harin Amurka A Syria
Apr 07, 2017 05:45Jamhuriya Musulinci ta Iran ta ty Allah wadai da kakkausar murya kan harin da Amuirka ta kaiwa sansanin sojin Syria a cikin daren Jiya.
-
Shugaban Iran Ya Bada Umurnin Kula Da Mutanen Da Girgizar Kasa Ta Ritsa Da Su A Kasar
Apr 05, 2017 17:56Shugaban kasar Iran ya bada umurnin daukan duk wasu matakan gaggawa da suka dace wajen kula da dukkanin mutanen da masifar girgizar kasa ta ritsa da su a shiyar arewa maso gabashin kasar.
-
Shugaban Iran Yayi Kakkausar Suka Ga Harin St. Petersburg Na Kasar Rasha
Apr 04, 2017 16:49Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani yayi kakkausar suka ga harin ta'addancin da aka kai tashar jirgin karkashin kasa da ke Saint Petersburg na kasar Rasha da yayi sanadiyyar mutuwar kimanin mutane 14 da kuma raunana wasu sama da 50.
-
Rasha : Zargin Iran Da Ayyukan Ta'addanci, Shirme Ne, Inji Lavrov
Apr 03, 2017 11:00Ministan harkokin wajen kasar Rasha Sergueï Lavrov, ya yi watsi da zargin da Amurka kewa Iran kan aikata ayyukan ta'addanci da cewa batu ne marar tushe.
-
Larijani: Pentagon Da CIA Su Ne Manyan Masu Daure Wa Ta'addanci Gindi
Apr 02, 2017 04:54Shugaban majalisar shawarar Musulunci ta kasar Iran Dakta Ali Larijani yayi kakkausar suka ga tsoma bakin da Amurka take yi cikin lamurran cikin gidan kasashen Gabas ta tsakiya yana mai cewa Amurkan tana da alaka ta kut da kut da dukkanin ta'adda da kuma ta'addancin da ke faruwa a yankin.
-
Fiye Da Daliban Kasashen Waje 50,000 Ne su ke karatu A jami'oin Iran.
Mar 31, 2017 18:58Mataimakin Ministan ilimi na Iran Husain Salar Amuli ya ce daliban kasashen waje 52,000 ne su ke karatu a cikin jami'oin Iran.
-
Iran: Shugaban Kasa Rauhani Ya Dawo Gida Daga Ziyarar Kasar Rasha.
Mar 29, 2017 12:15Shugaban Kasar Iran Hassan Rauhani ya dawo gida daga ziyarar da ya kai kasar Rasha.
-
Ruhani Ya Gana Da Putin Na Rasha A Moscow
Mar 28, 2017 16:21A ci gaba da ziyarar aikin da yake a birnin Moscow, shugaban kasar Iran Hassan Ruhani ya gana da takwaransa na Rasha Vladimir Putine inda suka tattauna kan batutuwa da dama da suka shafi kasashen biyu.
-
Shugaba Rauhani Ya Kammala Ziyarar Aiki A Kasar Rasha
Mar 29, 2017 05:50Shugaban kasar Iran Sheikh Hassan Rauhani ya kammala ziyarar aiki ta yini biyu da ya gudanar a kasar Rasha.