-
Iran Ta Mayar Da Martani Da Zarge-Zarge 'Maras Tushe' Na Turkiyya
Mar 27, 2017 05:46Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi watsi da tuhumce-tuhumce "marasa tushe" da shugaban kasar Turkiyya Rajab Tayyip Erdogan yayi mata tana mai cewa Turkiyya tana zargin wasu kasashe na daban ne don ta rufe da kuma halalta bakar siyasarta ta neman mulkan sauran al'umma.
-
Rashin Ruwa Mai Tsafta Na Kashe Mutane 486,000 A kowace Shekara Aduniya.
Mar 23, 2017 06:37Wani bincike na kasa da kasa, ya tabbatar da cewa da akwai mutane miliyan 663 a duniya da basu samun ruwa mai tsafta.
-
Iran ce Kadai Kasar Da 'Yan ta'adda Ba Su Sami Nasarar Kai Hari A cikinta ba.
Mar 23, 2017 06:34Ministan harkokin tsaro na Iran ya ce; Bisa Taimakon Allah, Iran ce Kadai Kasar da 'yan ta'adda su ka kasa kai hare-haren ta'addanci a cikinta.
-
Hukumar Makamashin Nukiliya Ta yi Koke Akan Rashin Cikakken Kasafin Kudi.
Mar 23, 2017 06:32Yokiya Amano ya ce; Idan ba a samar da kasafin kudin ba, to ci gaba da sa ido akan cibiyoyin Nukiliyar Iran yana cikin hatsari.
-
Shugaban India Ya Aike Da Sakon Murnar Shiga Sabuwar Shekarar Hijira Shamsiyyah
Mar 21, 2017 18:49Shugaban kasar India Pranab Mukherjee ya aike da sakon taya murnar shiga sabuwar shekara ta hijira shamsiyyah ga al'ummar Iran baki daya.
-
Sakon Shugaba Ruhani Na Sabuwa Shekara
Mar 20, 2017 18:50Shugaban kasar Iran Hassan Ruhani ya taya al'ummar kasarsa murnar shiga sabuwa shekara.
-
Sakon Jagora Na Sabuwar Shekara Hijira 1396
Mar 20, 2017 15:44Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran, Ayatollah Ali Khamenei, ya isar da sakon taya murnarsa ga al'ummar Iran a kan shiga Sabuwar Shekara Iraniyawa ta 1396 Hijira shamsiya da aka shiga yau Litini.
-
Hajj: Iran Za Ta Tura Alhazanta Hajjin Bana Ne Bayan Da Saudiyya Ta Amince Da Sharuddanta
Mar 19, 2017 11:16Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi karin haske dangane da batun aikewa da maniyya hajjin kasar a yayin aikin hajji mai zuwa bayan da a bara maniyyatan na Iran ba su sami damar halartar aikin hajjin ba.
-
Saudiyyah Ta Ce Maniyyata Daga Iran Za Su Sauke Faralin Hajjin Bana
Mar 17, 2017 17:17Gwamnatin kasar Saudiyyah ta ce maniyyata daga kasar Iran za su halarci aikin da za a gudanar a wannan shekara.
-
Sabon Zagayen Tattaunawar Rikicin Syria A Astana
Mar 14, 2017 17:23Yau Talata a sake komawa wani sabon zagayen tattaunawa a birnin Astana na kasar Kazakstan da nufin samar da mafita ga rikicin kasar Syria.