-
Iran Ta Karbi Jirginta Na Biyu Wajen Kamfanin Airbus
Mar 12, 2017 05:51Jamhuriya Musulinci ta Iran ta karbi jirginta na biyu daga wajen kamfanin jirgin sama na Airbus.
-
Kasashen Iran Da Ivory Coast Za Su Ci Gaba Da Fadada Alakarsu
Mar 11, 2017 06:46Kasashen Iran da Ivory Coast sun jaddada wajabcin ci gaba da kara fadada alakarsu a dukkanin bangarori domin ci gaban al'ummominsu.
-
Iran: Majalisar Dinkin Duniya Ta Zama Dandalin Wasan Kwaikwayo
Mar 09, 2017 12:07Shugaban cibiyar kare hakkin bil'adama ta Iran ya ce; Majalisar Dinkin Duniyar wani filin wasan kwaikwayo ne da Amurka ta ke a matsayin 'yar wasa.
-
Iran: Sojojin Ruwa Basu Bukatar Kayan Aiki Kirar Waje.
Mar 07, 2017 12:49Kwamandan sojan ruwan jamhuriyar musulunci ta Iran ya ce; Iran na ci gaba da kera makamai na zamani da zai sa ba za ta bukatu da sayo kayan aiki daga waje ba.
-
Unesco Ta Yaba Da Rawar Da Mata Su ke Takawa A Iran.
Mar 06, 2017 12:03Wakiliyar Hukumar Unesco A Tehran a ce; Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta sami ci gaba na azo a gani, ta fuskar karfafa mata.
-
Tattaunawar Iran Da Saudiyya Kan Aikin Hajjin Bana Ta Yi Armashi
Mar 06, 2017 05:52Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta ce ta gamsu da yadda tattaunawarta ta kasance da mahukuntan Saudiyya akan shirye-shiryen gudanar da aikin hajjin bana.
-
Iran Ta Yi Nasara Gwada Makamin Kariya Na S-300
Mar 04, 2017 10:40Jamhuriya Musilinci ta Iran ta ce tayi nasara gwada makamin nan na Kariya hare haren sama kira kasar Rasha mai suna S-300.
-
Iran: Ya Kamata Malaysia Ta Yi Taka Tsantsan Domin Kada A Hada Ta Fada Da Musulmi
Mar 03, 2017 06:57Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran Bahram Kasimi ya kirayi gwamnatin kasar Malaysia ta yi taka tsatsan matuka dangane da hankoron da ake yi na jefa ta cikin fada da wani bangaren musulmi.
-
Sojojin Ruwan Iran Sun Gwada Wani Makami Mai Linzami Mai Tarwatsa Jiragen Ruwan Yaki
Feb 28, 2017 18:20A rana ta karshe ta atisayen soji da suke yi, sojojin ruwa na kasar Iran sun sami nasarar gwada wani makami mai linzami da aka ba shi suna 'Wal Fajr" mai karfin tarwatsa jiragen ruwan yaki da masanan kasar suka kera cikin nasara.
-
Kawo Karshen Zaman Taron Kasa Da Kasa Kan Nuna Goyon Baya Ga Gwagwarmayar Al'ummar Palasdinu
Feb 23, 2017 05:13A yammacin jiya Laraba ne shugaban kasar Iran Sheikh Hasan Ruhani ya jagoranci rufe zaman taron kasa da kasa kan nuna goyon baya ga gwagwarmayar al'ummar Palasdinu da ake zalunta karo na shida a birnin Tehran fadar mulkin Jamhuriyar Musulunci ta Iran.