-
Ruhani: Matsalar Palastinu Wata Alama Ce Ta Gazawar Kungiyoyin Kasa Da Kasa
Feb 22, 2017 17:59Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya bayyana cewar matsalar Palastinu ba matsala ce ta wata al'umma guda ba, face wata alama ce ta zalunci da take hakkoki wasu al'ummomi kana wani lamari da ke nuni da gazawar cibiyoyin kasa da kasa.
-
Mahalarta Taron Goyon Bayan Intifada Sun Bukaci Kasashen Musulmi Su Rufe Ofisoshin Jakadancinsu A Amurka
Feb 22, 2017 17:58Mahalarta taron kasa da kasa kan goyon bayan Intifadar al'ummar Palastinu da aka gudanar a nan birnin Tehran sun bukaci gwamnatocin kasashen musulmi da su rufe ofisoshin jakadancinsu da ke Amurka matukar dai gwamnatin kasar ta mayar da ofishi jakadancinta dake haramtacciyar kasar Isra'ila daga birnin Tel Aviv zuwa birnin Qudus.
-
Jِagora: Dukkan Kasashen Musulmi Dole Ne Su Tallafawa Gwagwarmayar Palasdinawa Kan Isra'ila
Feb 21, 2017 16:07Jagoran juyin juya halin musulunci Ayatullah Sayyeed Aliyul Khamenei ya bayyana cewa dole ne musulmi a ko ina suke a duniya sannan ko mene ne matsayinsu su tallafawa al-ummar Palasdinu kan gwagwarmayan da suke yi da HKI.
-
Ma'aikatar Harkokin Wajen Iran Ta Kirayi Jakadan Turkiya Da Ke Tehran
Feb 20, 2017 17:30Ma'aiktar harkokin wajen Iran ta kirayi jakadan kasar Turkiya da ke Tehran, domin nuna masa rashin amincewa da kalaman da suka fito daga bakunan Erdogan da kuma ministan harkokin wajen Turkiya na batunci a kan Iran.
-
Larijani: Iran Za Ta Dawo Da Shirin Nukiliyanta Matukar Aka Yi Watsi Da Yarjejeniyar Da Aka Cimma
Feb 20, 2017 06:22Shugaban majalisar shawarar Musulunci ta kasar Iran Dakta Ali Larijani ya bayyana cewar Jamhuriyar Musulunci ta Iran za ta ci gaba da aiwatar da shirin nukiliyanta daga inda ta tsaya kafin cimma yarjejeniyar nukiliya tsakaninta da kasashen 5+1 matukar dai Amurka ta yi watsi da yarjejeniyar.
-
Iran: Ba Mamaki Don An Sami Haduwar Baki Tsakanin Saudiyya Da Isra'ila Kan Iran
Feb 20, 2017 06:21Kakakin Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qassemi ya bayyana cewar matsaya guda da aka samu tsakanin Saudiyya da haramtacciyar kasar Isra'ila kan Iran ba abin mamaki ba ne don kuwa ba haka siddan lamarin ya faru ba.
-
Jagoran Juyin Musulunci Ya Jinjinawa 'Yan wasan Kokawar Iran Da Su ka Lashe kambun Duniya.
Feb 18, 2017 19:04Jagoran juyin musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamnei ya jinjinawa 'yan kokawar kasar da kuma masu basu horo saboda lambobin yabo da su ka sami.
-
Ganawar Donald Trump Da Benjamin Netanyahu A White House
Feb 17, 2017 18:40A jiya ne Firayi ministan haramtacciyar kasar Isra’ila ya gana da shugaban kasar Amurka Donald Trump a fadar White House da ke birnin Washington a ziyarar da ya fara gudanarwa a kasar ta Amurka.
-
Iran Ta Lallasa Amurka A Karawar Karshe Ta Kokowar Zamani Ta 2017
Feb 17, 2017 17:58Tawagar 'yan kokawar zamani ta Jamhuriya musulinci ta Iran tayi nasara dauke kofin gasar ta bana bayan da ta lallasa takwarata ta Amurka da kayi 5-3 a karawar karshe
-
Dawowar Shugaban Kasar Iran Daga Ziyarar Da ya kai Kasashen Larabawa Yankin Tekun Pasha.
Feb 16, 2017 06:13Shugaban Jamhuriyar Musulunci ta Iran Dr. Hassan Rauhani ya dawo daga ziyarar da ya kai Kasashen yankin Tekun Pasha.