-
Iran ce A gaba Wajen Fada Da Makaman Kare Dangi.
Feb 14, 2017 06:42Ma'aikatar harkokin Wajen Iran ta bayyana cewa; Iran ba za ta taba mancewa da hare-haren makamai masu guba da tsohon shugaban kasar Iraki, Sadam ya kawo wa al'ummar kasarta ba.
-
Jamhuriyar Musulunci Ta Iran Ita Ce Kan Gaba A Fagen Yaki Da Muggan Makaman Kare Dangi
Feb 13, 2017 17:54Mataimakin ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Tarihi ba zai taba mancewa da hare-haren wuce gona da iri da tsohuwar gwamnatin Ba'as ta Iraki ta kaddamar kan al'ummar Iran da muggan makamai masu guba ba.
-
Shugaban Ivory Coast Ya Jaddada Matsayar Kasarsa Na Fadada Alaka Da Kasar Iran
Feb 12, 2017 17:14Shugaban kasar Ivory Coast Alassan Ouattara ya bayyana aniyarsa ta karfafa alakar kasarsa da Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta dukkan bangarori.
-
Ayatollah Khamenei: Amurka Ce Ummul-haba'isin Matsalolin Yankin Gabas Ta Tsakiya
Feb 12, 2017 07:12Jagoran juyin juya halin musulunci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana shigar shugular da Amurka ke yi a cikin harkokin kasashen yankin gabas ta tsakiya a matsayin ummul-haba'isin dukkanin matsalolin da suka addabi yankin.
-
Iran: Pira ministan kasar Sweden ya fara ziyrar aiki a Iran.
Feb 11, 2017 12:09A jiya juma'a da dare ne pira ministan kasar ta Sweden ya iso birnin Tehran tare da wata gagarumar tawaga domin fara ziyarar aiki.
-
Ruhani:Iran za ta mayar da martani kan duk wata barazana
Feb 10, 2017 14:48Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Rauhani ya ce har abada Al'ummar kasar Iran ba za su kauce daga hanyar goyon bayan juyin Juya halin musulinci da kuma Jagoran juyin juya halin musulinci gami da gajiyar d Imam Khumaini(k.S) wanda ya kafa Jumhoriyar musulinci ta Iran
-
Sharhi: A Yau Ne Aka Cika Shekaru 38 Da Samun Nasarar Juyin Islama A Kasar Iran
Feb 10, 2017 06:35A yau ne al'ummar kasar Iran ke gudanar da bukukuwan cika shekaru 38 da samun nasarar juyin juya halin mulsunci a karkashin jagorancin marigayi Imam Khomenei, wanda ya yi sanadiyyar kawo karshen mulkin fir'aunanci da kama karya a kasar a karkashin masarautar sarki Shah a cikin shekara ta 1979.
-
Miliyoyin Al'ummar Iran Na Gudanar Da Bukukuwan Shekaru 38 Da Nasarar Juyin Musulunci Na Kasar
Feb 10, 2017 05:32Rahotanni daga bangarori daban-daban na kasar Iran na nuni da cewa miliyoyin al'ummar kasar ne suka ci gaba da fitowa kan titunan kasar don gudanar da gudanar da jerin gwanon tunawa da shekaru 38 da samun nasarar juyin juha halin Musulunci a kasar.
-
Ruhani: Karfin Sojin Kasar Iran Na Kare Kai Ne
Feb 09, 2017 16:35Shugaban kasar Iran Dr Hassan Ruhani ya bayyana cewa karfin sojen JMI na kare kai ne kai, kasar Iran bata taba mamayar wata kasa ba kuma ba ta da niyyar yin haka a nan gaba.
-
Rasha Da Iran Za Su Soke Izinin Shiga Cikin Kasashensu (Visa) A Tsakaninsu
Feb 08, 2017 20:24Kasashen Iran Iran da Rasha na shirin soke iznin shiga cikin kasashen ga 'yan kasashen biyu da suke da sha'awar ziyartar kasashen.