-
Shugaba Rauhani: Wajibi Ne Al'ummar Iran Su yi Tsayin Daka Domin Fuskantar Abokan Gaba.
Feb 08, 2017 06:46Shugaban na Kasar Iran ya ci gaba da cewa fitowar al'umma a yayin zanga-zangar 22 ga watan Bahman wajibi ne domin murkushe makircin makiya.
-
Iran : Imam Ali Khamenei Ya Yi Watsi Da Barazana Trump
Feb 07, 2017 12:20Jagoran juyin juya halin musulinci na Iran, Ayatollahi Sayyid Ali Khamenei, yayi watsi da duk wata barazana ta shugaba Donald Trump na Amurka a kan kasarsa.
-
An Gudanar Da Taro Kan Cika Shekaru 38 Da Nasarar Juyin Musulunci A Iran A Kasar Ghana
Feb 07, 2017 06:18An gudanar da taro da kuma bukin cika shekaru 38 da samun nasarar juyin jaya halin musulunci a kasar Iran a birnin Accra na kasar Ghana.
-
Ma'aikatar Tsaron Iran Ta Gwada Wasu Sabbin Nasarori Da Ta Samu A Fagen Tsaron Kasar
Feb 06, 2017 17:32Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta sanar da fara kera wasu na'urori na tsaron kasar na zamani wadanda masanan kasar suka kera da nufin kara irin karfin kare kasar ta kasa da ta sama daga hare-haren makiya.
-
Iran Da Wasu Kasashen Turai Za Su Yi Aiki A Bangaren Makamashin Petrochemical
Feb 06, 2017 08:00Iran ta sanar da cewa wasu daga cikin kamfanonin manyan kasashen turai za su shiga yin aiki tare da Iran a bangaren makamashi na Petrochemical.
-
Iran Ta Amince Baiwa 'Yan Wasan Kokowar Amurka Visa
Feb 05, 2017 10:47Jamhuriya musulinci ta Iran ta amince da baiwa 'yan tawagar wasan kokowa Amurka takardar izinin shiga kasarta domin halartar gasar kokowar ta kasa da kasa.
-
Iran Ta Fara Atasayan Soji Da Kuma Gwajin Mayan Makamai
Feb 04, 2017 10:44Yau Asabar dakarun kare juyin juya halin musulinci na Iran sun fara wani atasayan na masamen da kuma gwajin mayan makamai.
-
Iran Ta Yi Watsi Da Sabon Takunkumin Amurka, Tana Mai Cewa Za Ta Mayar Da Martani
Feb 04, 2017 05:34Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi Allah wadai da sabon takunkumin da Amurka ta sanya mata saboda shirin makamai masu linzaminta na kariya tana mai cewa za ta mayar wa kura da aniyarta.
-
Iran Ta Ja Kunnen Amurka Dangane Da Kokarin Siyasantar Da Shirin Tsaron Kasarta
Jan 31, 2017 17:55Ministan harkokin wajen kasar Iran Dakta Muhammad Jawad Zarif ya ja kunnen Amurka da ta guji siyasantar da shirin kasarsa na samar da makaman kare kanta yana mai cewa Iran ba ta bukatar izinin wani wajen kare kanta.
-
An Fara Gudanar Da Bukukuwan Ranakun Samun Nasarar Juyin Juya Halin Musulunci A Iran
Jan 31, 2017 17:53Da safiyar yau ne aka fara bukukuwan ranaku goma na Alfijirin Nasarar juyin juya halin Musulunci a duk fadin kasar Iran don tunawa da shekaru 38 da nasarar da juyin juya halin Musulunci ya samu a kasar ta Iran da kawo karshen mulkin kama karya na 'ya'yan gidan sarautar Pahlawi.