Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

iran

  • Iran Tayi Maraba Da Shirin Tsagaita Wuta A Syria

    Iran Tayi Maraba Da Shirin Tsagaita Wuta A Syria

    Sep 11, 2016 10:45

    Iran ta ce tana maraba da shirin tsagaita wuta wanda kasashen Amurka da Rasha suka shata.

  • Ayatullah Jannati Yayin Hudubar Sallar  Juma'a: Al-Sa'ud Jikokin Abu Sufyan Ne

    Ayatullah Jannati Yayin Hudubar Sallar Juma'a: Al-Sa'ud Jikokin Abu Sufyan Ne

    Sep 09, 2016 18:25

    Ayatullah Ahmad Jannati, wanda ya jagorancin sallar Juma'ar birnin Tehran a yau din, yayi kakkausar suka ga halaye da dabi'un mahukutan Saudiyya a yankin Gabas ta tsakiya yana mai siffanta su da cewa su din nan "jikokin Abu Sufyan" ne.

  • Iraniyawa Miliyan Daya Sun Isa Iraqi

    Iraniyawa Miliyan Daya Sun Isa Iraqi

    Sep 08, 2016 06:39

    Ma'aikatar harkokin cikin gidan Iraki ta sanar da cewa Iraniyawa miliyan daya sun shiga kasar domin ziyara

  • Zarif: Akidar Mafi Yawan Musulmin Duniya Ta Yi Hannun Riga Da Ta Wahabiyanci

    Zarif: Akidar Mafi Yawan Musulmin Duniya Ta Yi Hannun Riga Da Ta Wahabiyanci

    Sep 07, 2016 05:54

    Ministan harkokin wajen Iran Dakta Muhammad Jawad Zarif yayi kakkausar suka ga kalaman babban muftin kasar Saudiyya na kafirta al'ummar Iran inda ya ce ko shakka babu akidar mafiya yawan al'ummar musulmin duniya ta yi hannun riga da akidar wannan mufti da makamantansa da suka ginu wajen goyon bayan ayyukan ta'addanci.

  • Gwamnatin Kasar Iran Tana Goyon Bayan Duk Wani Shiri Na Kyautata Farashin Danyen Mai A Kasuwannin Duniya

    Gwamnatin Kasar Iran Tana Goyon Bayan Duk Wani Shiri Na Kyautata Farashin Danyen Mai A Kasuwannin Duniya

    Sep 06, 2016 19:02

    Gwamnatin kasar Iran ta ce tana goyon bayan kokarin da kungiyar OPEC take yi na dai daita farashin danyen man fetur a kasuwannin duniya

  • Dole Kasashen Musulmi Su Fara Tunanin Yadda Zasu Karbi Aikin Tafiyar Ha Haramomi Na Makka Da Madina Da Kansu

    Dole Kasashen Musulmi Su Fara Tunanin Yadda Zasu Karbi Aikin Tafiyar Ha Haramomi Na Makka Da Madina Da Kansu

    Sep 05, 2016 12:04

    Jagoran juyin juya halin musulunci Aya. Sayyeed Aliyul Khaminae ya bukaci kasashen musulmi su fara tunanin karban iko na tafiyar da aikin hajji da kuma kula da haramoni na Makka da Madina.

  • Sakon Jagora Imam Khamenei Ga Maniyyata Hajjin Bana (1437-2016)

    Sakon Jagora Imam Khamenei Ga Maniyyata Hajjin Bana (1437-2016)

    Sep 05, 2016 09:27

    Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai

  • Shugaban Iran Ya Aike Da Sakon Ta'aziyyar Rasuwar Shugaban Uzbekistan

    Shugaban Iran Ya Aike Da Sakon Ta'aziyyar Rasuwar Shugaban Uzbekistan

    Sep 03, 2016 05:33

    Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya aike da sakon ta'aziyyar gwamnati da al'ummar Iran ga gwamnati da al'ummar kasar Uzbekistan saboda rasuwar shugaban kasar Islam Karimov wanda ya rasu a jiya Juma'a.

  • Hudubar Sallar Juma'a A Birnin Tehran Fadar Mulkin Kasar Iran

    Hudubar Sallar Juma'a A Birnin Tehran Fadar Mulkin Kasar Iran

    Sep 02, 2016 17:33

    Limamin da ya jagoranci sallar Juma'a a birnin Tehran na kasar Iran ya jaddada cewa: Al'ummar Iran ba zasu taba mancewa da kisan kiyashin da aka yi wa mahajjata a filin Mina a lokacin aikin hajjin shekarar da ta gabata ba.

  • Nan Da 'yan Kwanaki Iran Za Ta Fara Gina Wasu Sabbin Cibiyoyin Nukiliya A kasar

    Nan Da 'yan Kwanaki Iran Za Ta Fara Gina Wasu Sabbin Cibiyoyin Nukiliya A kasar

    Sep 01, 2016 17:20

    Shugaban hukumar makamashin nukiliya ta kasar Iran Dakta Ali Akbar Salehi ya sanar da cewa nan da 'yan kwanaki kadan Jamhuriyar Musulunci ta Iran za ta fara gina wasu sabbin cibiyoyin nukiliya guda biyu bisa hadin gwiwan kasar Rasha.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS