Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

iran

  • Ganawar Zarif Da Shugaban Kasar Bolivia

    Ganawar Zarif Da Shugaban Kasar Bolivia

    Aug 27, 2016 10:59

    Ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad Jawad Zrif ya gana da shugaban kasar Bolivia Evo Morales a birnin Sucre fadar mulkin kasar.

  • Iran Ta Yi Watsi Da Zargin Aika Makamai Yemen

    Iran Ta Yi Watsi Da Zargin Aika Makamai Yemen

    Aug 26, 2016 13:56

    Ministan Harkokin wajen kasar Iran, Mohammad Javad Zarif ya yi watsi da zargin takwaransa na Amurka John Kerry na cewa, Iran ta aike makaman yaki a kasar Yemen.

  • Jagora:Matsalar Tattalin Arziki Ita Ce Matsala Mafi Muhimmanci A Iran A HaLin Yanzu

    Jagora:Matsalar Tattalin Arziki Ita Ce Matsala Mafi Muhimmanci A Iran A HaLin Yanzu

    Aug 24, 2016 17:56

    Jagoran juyin juya halin Musulunci Aya. Sayyeed Aliyul Khaminae ya bayyana cewa matsalar tattalin arziki ita ce matsala mafi muhimmanci wacce yakamata gwamnati ta sa a gaba don warwareshi.

  • Ganawar Jagora Da Shugaban Kasa Da Ministocinsa

    Ganawar Jagora Da Shugaban Kasa Da Ministocinsa

    Aug 24, 2016 12:20

    Ganawar Jagora da tawagar gwamnati

  • Shamkhani: Hadin Gwiwan Iran, Rasha da Siriya Ya Hana Amurka Cimma Manufarta A Siriya

    Shamkhani: Hadin Gwiwan Iran, Rasha da Siriya Ya Hana Amurka Cimma Manufarta A Siriya

    Aug 24, 2016 05:14

    Babban sakataren majalisar koli ta tsaron kasar Iran Ali Shamkhani ya bayyana cewar hadin gwiwa da aiki tare dake gudana tsakanin kasashen Iran, Rasha da Siriya ya dakile kokarin Amurka na tabbatar da ikonta a kasar Siriya da kuma juya rikicin kasar Siriyan yadda ta ke so.

  • Iran Ta Bukaci Daukan Matakan Kasa Da Kasa Don Hana Rusa Masallacin Al-Aqsa

    Iran Ta Bukaci Daukan Matakan Kasa Da Kasa Don Hana Rusa Masallacin Al-Aqsa

    Aug 24, 2016 05:10

    Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi kira da a dau matakan gaggawa kana kuma na kasa da kasa don dakile kokarin haramtacciyar kasar Isra'ila na rusa masallacin Al-Aqsa mai alfarma.

  • Shugaban Kasar Iran: Akan Tafarkin Imam Khumanin ( r.a) Gwamnati Ta ke Tafiya

    Shugaban Kasar Iran: Akan Tafarkin Imam Khumanin ( r.a) Gwamnati Ta ke Tafiya

    Aug 23, 2016 12:12

    Gwamnati Tana Tafiya Ne Akan Tafarkin Iman Khumaini

  • Jagoran Juyin Musulunci Na Iran ya Yabawa Yan wasan da su ka wakici kasar a Olympic

    Jagoran Juyin Musulunci Na Iran ya Yabawa Yan wasan da su ka wakici kasar a Olympic

    Aug 23, 2016 12:08

    Jagora ya jinjinawa yan wasan Olympic na kasa

  • Iran Da Rasha Suna Da Kusancin Fahimta Wajen Fada Da Ta'addanci

    Iran Da Rasha Suna Da Kusancin Fahimta Wajen Fada Da Ta'addanci

    Aug 22, 2016 11:47

    Ma'aikatar Harkokin Wajen Iran: Iran Da Rasha Da Kusancin Mahanga Kan Fada Da Ta'addanci.

  • Jagora: Juyin Islama Ya Haifar Da Babbar Girgiza Ga Manufofin Ma'abota Girman Kai Na Duniya

    Jagora: Juyin Islama Ya Haifar Da Babbar Girgiza Ga Manufofin Ma'abota Girman Kai Na Duniya

    Aug 21, 2016 17:44

    Jagoran juyin juya halin muslunci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewa; juyin Islama na kasar Iran ya haifar da wata babbar girgiza a cikin manufofin ma'abota Girman kai na duniya.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS