-
An sanar da ganin wata a Iran
Jul 05, 2016 18:15Ofishin Jagora ya sanar da ganin watan shawal a yankuna daban-daban na kasar Iran
-
Barka Da Salla
Jul 05, 2016 11:53Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci Ta Iran Ya yi wa Kasashen Musulmi Barka da Salla.
-
Iran Ta Yi Allawadai Da Kakkausar Murya Kan Harin Ta'addanci A Masallacin Manzo (SAW)
Jul 05, 2016 03:31Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ta fitar da bayani na yin Allawadai da kakkausar murya dangane da hare-haren da aka kai jiya a kasar Saudiyya da hakan ya hada da masallacin manzon Allah (SAW)
-
Dakarun IRGC Sun Halaka Wasu 'Yan Ta'adda A Kan Iyakokin Iran A Daren Jiya
Jun 25, 2016 17:33Dakarun kare juyin juya halin muslunci sun yi artabu da wasu gungun 'yan ta'adda da suke dauke da makamai a kan iyakokin yammacin kasar Iran a daren jiya Juma'a.
-
Masarautar Ali Khalifa za ta hadu da mumunan sakamako a kan mumunar mu'amalar da ta ke yi da 'yan kasar ta
Jun 24, 2016 15:41Limamin da ya jagoranci salar Juma'a a nan birnin Tehran ya ce mumunar mu'amalar da masarautar Ali Khalifa ke yiwa Al'ummar Bahren ya sabawa Adamtaka kuma ta tare da mumunan sakamako .
-
Yan Ta'addan Da Aka Kama A Iran Sun Tabbatar Da Cewa Amurka Da Saudiya Sukewa Aiki
Jun 24, 2016 12:05Yan ta'adda wadanda Jami'a tsaron JMI suka kama a kamon da ya gabata sun tabbatar da cewa suna aikiwa Amurka da Saudia ne.
-
Iran: Duniyar Musulmi ba za ta yi shiru Akan Makomar Sheikh Isa Qasim ba.
Jun 23, 2016 18:10Dr. Ali Wilayati ya ce; Raba Sheikh Isa Qasim da zama dan kasar Bahrain ya sabawa dokokinun duniya.
-
Jami'an Tsaron Iran Sun Dakile Wani Shirin Kai Hare-Haren Ta'addanci Kasar
Jun 20, 2016 11:04Ma'aikatar tsaron cikin gida da tattaro bayanan sirri ta Iran ta sanar da samun nasarar dakile wani kokari da 'yan ta'adda suka yi na kai hare-hare birnin Tehran da wasu biranen kasar cikin watan Ramalana, inda suka kama wani adadi na 'yan ta'addan.
-
Jagoran Juyin Islama A Iran Ya Gana Da Malamai Da Daliban Jami'a Na Kasa
Jun 19, 2016 05:25Jagoran juyin juya halin musulunci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei, ya gana wakilan malamai da daliban jamia na kasa.
-
Dakarun Kare Juyi Na Iran Sun Hallaka Wasu 'Yan Ta'adda A Kasar
Jun 16, 2016 10:59Dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar Iran sun sami nasarar tarwatsa 'yan wasu kungiyoyin 'yan ta'adda su biyu da suka yi kokarin shigowa kasar daga kasar Iraki inda suka hallaka wani adadi na 'yan ta'addan.