Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

iran

  • Iran Ta Kai kara Amurka Kotun Duniya

    Iran Ta Kai kara Amurka Kotun Duniya

    Jun 16, 2016 05:26

    Iran ta kai kara Amurka a koyun duniya, saboda kin sakin mata wasu kudaden ta da Amurka tayi.

  • Jagora:Matukar Amurka taki mutunta yarjejjeniyar da aka cimma za ta hadu da martani mai tsanani daga kasar Iran

    Jagora:Matukar Amurka taki mutunta yarjejjeniyar da aka cimma za ta hadu da martani mai tsanani daga kasar Iran

    Jun 14, 2016 18:07

    Jagoran juyin juya halin musulinci a Iran ya tabbatar da cewa Matukar Amurka taki mutunta yarjejjeniyar da aka cimma za ta hadu da martani mai tsanani daga kasar Iran

  • Sojojin Kasar Iran Sun Kashe Yan Ta'adda Biyar A Wani Harin Ba Zata Da Suka Kai Masu

    Sojojin Kasar Iran Sun Kashe Yan Ta'adda Biyar A Wani Harin Ba Zata Da Suka Kai Masu

    Jun 13, 2016 10:59

    Dakarun kare juyin juya halin musulunci a Iran sun kashe yan Ta'adda 5 a jiya Lahadi

  • Hadin Gwiwar Kasashen Iran, Rasha Da Siriya Don Fada Da Ta'addanci A Siriya

    Hadin Gwiwar Kasashen Iran, Rasha Da Siriya Don Fada Da Ta'addanci A Siriya

    Jun 12, 2016 06:21

    Ministan tsaron kasar Iran Birgediya Janar Husain Dehqan ya bayyana cewar sakamakon bukatar gwamnatin kasar Siriya, gwamnatin Iran tana ganin goyon baya da kuma taimakon gwamnati da al'ummar kasar Siriya don fada da ta'addanci a matsayin wani nauyi da ke wuyanta da wajibi ne ta sauke shi.

  • Iran, Siriya Da Rasha Sun Sanar Da Aniyarsu Ta Fada Da 'Yan Ta'addan Takfiriyya

    Iran, Siriya Da Rasha Sun Sanar Da Aniyarsu Ta Fada Da 'Yan Ta'addan Takfiriyya

    Jun 10, 2016 18:14

    Babban sakataren majalisar koli ta tsaron kasar Iran Admiral Ali Shamkhani ya bayyana cewar kasashen Iran, Siriya da Rashan sun kuduri aniyar fada da kuma yakar 'yan kungiyoyin ta'addanci na takfiyya.

  • Ayat. Kermani: Saudiyya Ta Fada Tarkon Amurka Da Yahudawan Sahyoniya

    Ayat. Kermani: Saudiyya Ta Fada Tarkon Amurka Da Yahudawan Sahyoniya

    Jun 10, 2016 18:13

    Na'ibin limamin Juma'ar birnin Tehran Ayatullah Muhammad Ali Muwahhidi Kermani yayi kakkausar suka ga siyasar nuna kiyayyar ga al'ummomin yankin Gabas ta tsakiya da Saudiyya ta ke gudanarwa yana mai cewa Saudiyyan ta fada tarkon Amurka da haramtacciyar kasar Isra'ila.

  • Iran Ta Hanawa 'Yan Majalisar Amurka Visa

    Iran Ta Hanawa 'Yan Majalisar Amurka Visa

    Jun 08, 2016 11:17

    Iran ta yi watsi da bukatar bada takardar izinin (visa) ga wasu 'yan majalisar dokokin Amurka na republican guda uku dake son shiga kasar domin duba halin da ake ciki dangane da yarjejeniyar nukiliyar da aka cimma da Iran.

  • Bunkasar Alakar Tattalin Arziki Da Cinikayya Tsakanin Iran Da Malaysia

    Bunkasar Alakar Tattalin Arziki Da Cinikayya Tsakanin Iran Da Malaysia

    Jun 07, 2016 16:12

    Jakadiyar kasar Iran a kasar Malaysia ta bayyana gagarumin ci gaban da aka samu a tsakanin Iran da Malaysia ta fuskar harkokin tattalin arziki da cinikayya.

  • A Gobe Talata Ne Za A Fara Azumin Watan Ramalana A Iran Da Wasu Kasashen Larabawa

    A Gobe Talata Ne Za A Fara Azumin Watan Ramalana A Iran Da Wasu Kasashen Larabawa

    Jun 06, 2016 18:24

    A gobe Talata ce al'ummar Iran da wasu kasashen gabas ta tsakiya za su fara azumin watan Ramalana na bana bayan duban wata da aka yi a jiya Lahadi ba a ganshi ba.

  • Jagora Juyin Juya Halin Musulunci Ya Bukaci Maida Martani Mai Karfi Ga Adawar Da Amurka Takewa Kasar

    Jagora Juyin Juya Halin Musulunci Ya Bukaci Maida Martani Mai Karfi Ga Adawar Da Amurka Takewa Kasar

    Jun 05, 2016 18:06

    Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran Aya. Sayyeed Aliyul Khaminai ya bayyana cewa akwai bukatar Iran ta maida martani wa gwamnatin kasar Amurka

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS