Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

iran

  • Dubi Cikin Jawabin Jagoran Juyin Juya Hali Wajen Bikin Tunawa Da Shekaru 27 Da Rasuwar Marigayi Imam Khumaini (r.a)

    Dubi Cikin Jawabin Jagoran Juyin Juya Hali Wajen Bikin Tunawa Da Shekaru 27 Da Rasuwar Marigayi Imam Khumaini (r.a)

    Jun 04, 2016 03:44

    A jiya Juma'a (03-05-2016) ce al'ummar Iran suka gudanar da bukukuwan tunawa da shekaru 27 da rasuwar marigayi Imam Khumaini (r.a), wanda ya assasa Jamhuriyar Musulunci ta Iran, a duk fadin kasar don sake jaddada mubaya'arsu ga tafarkin juyin juya hali da ya bari.

  • Ayatollah Khamenei: Ba Za Mu Taba Amincewa Da Amurka Da Salon Yaudararta Ba

    Ayatollah Khamenei: Ba Za Mu Taba Amincewa Da Amurka Da Salon Yaudararta Ba

    Jun 03, 2016 09:31

    Jagoran juyin juya halin muslunci a Iran Ayatollah sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewa, ba su taba yarda da Amurka ba, sakamakon irin cutarwar da ta yi wa kasar Iran a tsawon tarihi, musamman ma bayan samun nasarar juyin juya halin muslunci shekaru 37 da suka gabata.

  • Miliyoyin Iraniyawa Suna Makokin Wafatin Marigayi Imam Khumaini (q) Karo Na 27

    Miliyoyin Iraniyawa Suna Makokin Wafatin Marigayi Imam Khumaini (q) Karo Na 27

    Jun 03, 2016 04:46

    Miliyouin Iraniyawa suna suna gudanar da makokin rasuwar Imam Khomani (q) wanda ya assasa Jumhuriyar Musulunci ta Iran shekaru 37 da suka gabata.

  • Prof. Abdulsharif: Imam Khumaini (r.a) Ya Kasance Gwarzon Hadin Kan Al'ummar Musulmi

    Prof. Abdulsharif: Imam Khumaini (r.a) Ya Kasance Gwarzon Hadin Kan Al'ummar Musulmi

    Jun 02, 2016 17:19

    Sanannen malamin tarihin nahiyar Afirkan nan dan kasar Zanzibar Farfesa Abdulsharif ya bayyana marigayi Imam Khumaini (r.a) a matsayin wani gwarzo da ya ba da rayuwarsa wajen tabbatar da hadin kan musulmi da kuma taimakon marasa galihu da raunanan duniya.

  • Iran Na fitar da ganga million 2 da dubu 23 a ko wata rana

    Iran Na fitar da ganga million 2 da dubu 23 a ko wata rana

    Jun 02, 2016 05:39

    Ministan Man fetur na Jumhoriyar musulinci ta iran ya sanar da cewa daga cikin watan Mayun da ya gabata kasar na fitar da Danyan Man ganga million 2 da dubu 23 ko wata Rana

  • Ruhani: Isra'ila Ce Za Ta Amfana Da Kafar Ungulun Da Saudiyya Take Wa Aikin Hajji

    Ruhani: Isra'ila Ce Za Ta Amfana Da Kafar Ungulun Da Saudiyya Take Wa Aikin Hajji

    May 31, 2016 05:25

    Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya bayyana cewar kafar ungulun da kasar Saudiyya ta yi da ya kai ga hana mutanen Iran zuwa aikin hajjin bana wani lamari ne da zai amfani haramtacciyar kasar Isra'ila da manufofinta a yankin Gabas ta tsakiya.

  • Iran: Al'ummar Iran Ba Za Su Je Hajjin Bana Ba, Saboda Kafar Ungulun Saudiyya

    Iran: Al'ummar Iran Ba Za Su Je Hajjin Bana Ba, Saboda Kafar Ungulun Saudiyya

    May 29, 2016 16:17

    Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta sanar da cewa a wannan shekarar ba za ta tura alhazan kasar zuwa aikin Hajjin bana ba, saboda kafar ungulun da mahukuntan Saudiyya suke ci gaba da yi ga kokarin da gwamnatin ta Iran take yi wajen ganin ta tura alhazan nata.

  • Iran : Ali Larijani Ya Sake Zama Shugaban Majalisa

    Iran : Ali Larijani Ya Sake Zama Shugaban Majalisa

    May 29, 2016 05:54

    'Yan majalisar dokokin Iran sun sake zaben Ali Larijani a matsayin shugaban majalisar dokokin kasar.

  • Iran Ta Bawa Saudia Dama Har Zuwa Gobe Lahadi Don Tsaida Matsayi Kan Zuwan Mutanen Kasar Hajjin Bana

    Iran Ta Bawa Saudia Dama Har Zuwa Gobe Lahadi Don Tsaida Matsayi Kan Zuwan Mutanen Kasar Hajjin Bana

    May 28, 2016 05:39

    Shugaban hukumar Hajji da Umra na kasar Iran Sa'eed Ohadi ya ce hukumarsa ta bawa kasar Saudia zuwa gobe Lahadi don ta tsaida abu guda kan bukatun da hukumar ta gabatar mata don zuwa iraniwa hajji bana.

  • Iran Na Mutunta Yarjejeniyar Nukiliya, Inji Hukumar IAEA

    Iran Na Mutunta Yarjejeniyar Nukiliya, Inji Hukumar IAEA

    May 27, 2016 17:21

    Hukumar makamashin nukiliya ta duniya ta fitar da wani rahoto yau Juma'a wanda ke cewa, Iran na ci gaba da mutunta yarjejeniyar nukiliyar da aka cimma da ita a watan Janairu tare da mayan kasashen duniya duniya.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS