Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

iran

  • Jagora Ya Gana Da Iyalan Shahid Mustafa Badruddeen

    Jagora Ya Gana Da Iyalan Shahid Mustafa Badruddeen

    May 27, 2016 05:12

    Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana tsohon babban kwamandan dakarun kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Shahid Mustafa Badruddeen a matsayin wani jarumi kana kuma tsayayyen dan gwagwarmaya don haka yayi masa fatan samun karin matsayi da daukaka a wajen Allah Madaukakin Sarki.

  • Tawagar Jami'an Hukumar Hajji Na Iran Zata Isa Saudiya Don Tattaunawa Ta Karshe Dangane Da Hajjin Bana

    Tawagar Jami'an Hukumar Hajji Na Iran Zata Isa Saudiya Don Tattaunawa Ta Karshe Dangane Da Hajjin Bana

    May 24, 2016 16:13

    Tawagar ma'aikatar Hajji na kasar Iran karkashin shugabancin shugaban ma'aikatar da kuma wasujami'ai shidda zasu bar Tehran zuwa saudia

  • Iran, Indiya Da Afghanistan Sun Cimma Yarjejeniyoyin Shige Da Fice A Tsakaninsu

    Iran, Indiya Da Afghanistan Sun Cimma Yarjejeniyoyin Shige Da Fice A Tsakaninsu

    May 23, 2016 18:26

    Kasashen Iran, Indiya da Afghanistan sun sanya hannu kan wata yarjejeniya ta bangarori uku da ake kira da yarjejeniyar Chabahar don samar da babbar hanyar yada da zango da kuma hanyoyin sufuri tsakanin kasashen uku.

  • Jagora: Rashin Mika Kai Ga Bukatun Amurka, Shi Ne Dalilin Kiyayyarta Ga Iran

    Jagora: Rashin Mika Kai Ga Bukatun Amurka, Shi Ne Dalilin Kiyayyarta Ga Iran

    May 23, 2016 17:24

    Jagoran juyin juya halin Musulunci kuma babban kwamandan dakarun kasar Iran Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar kin amincewar da mulkin mallakar Amurka da Iran ta yi shi ne babban dalilin kiyayyar da Amurkan take nuna wa Iran yana mai cewa a halin yanzu Iran ta kai matsayin da babu yadda ma'abota girman kan za su iya da ita.

  • Ziyarar Firaministan Kasar Indiya a Kasar Iran

    Ziyarar Firaministan Kasar Indiya a Kasar Iran

    May 23, 2016 05:12

    Firaministan Indiya ya bukaci da fadada alaka tsakanin kasar sa da Jumhoriyar musulinci ta Iran musaman ma kan batun da ya shafi tattalin arziki.

  • Bukatar Hadin Kan Musulmin Duniya Don Fuskatar Barazanan Da Adini Ke Fuskanta

    Bukatar Hadin Kan Musulmin Duniya Don Fuskatar Barazanan Da Adini Ke Fuskanta

    May 20, 2016 18:22

    Aya. Imami kashani limamin da ya jagoranci sallar Jumma'a a nan Tehran,

  • Jagora Ya Zargi Wasu Shugabannin Kasashen Musulmi Da Ha'intarsu

    Jagora Ya Zargi Wasu Shugabannin Kasashen Musulmi Da Ha'intarsu

    May 19, 2016 05:27

    Jagoran juyin juya halin Musulunci, Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar wasu shugabannin kasashen musulmi suna ha'intar al'ummominsu ta hanyar aiwatar da siyasa da manufofin Amurka a kasashen musulmin.

  • Ayatullahi Makarim Shirazi Ya Jaddada Wajabcin Samun Hadin Kai Tsakanin Shi'a Da Sunnah

    Ayatullahi Makarim Shirazi Ya Jaddada Wajabcin Samun Hadin Kai Tsakanin Shi'a Da Sunnah

    May 18, 2016 14:23

    Daya daga cikin manyan malaman mazhabar shi'a da ake komawa gare su domin sanin hukunce-hukuncen shari'a a duniya da ke birnin Qum na kasar Iran ya jaddada wajabcin samun hadin kai da taimakekkeniya tsakanin shi'a da sunnah.

  • An Kawo Karshen Gasar Karatun Alkur'ani Karo Na 33 A Nan Tehran

    An Kawo Karshen Gasar Karatun Alkur'ani Karo Na 33 A Nan Tehran

    May 17, 2016 18:00

    A yammacin yau ne aka kawo karshen gasar karatun Alkur'ani mai girma karo na 33 da aka gudanar da shi a nan Iran inda aka rarraba kyaututtuka ga makaranta da mahaddata Alkur'ani mai girma da suka nuna bajinta a bangarorin da suka yi gasar.

  • Iran Zata Iya Neman Diyya Wajen Amurka

    Iran Zata Iya Neman Diyya Wajen Amurka

    May 17, 2016 12:01

    Majalisar dokokin Iran ta amunce a wannan Talata da wata doka da zata cilastawa gwamnatin kasar neman diyya wajen Amurka saboda aikata mata da laifuka cikin shekaru 63.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS