Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

iran

  • Ganawar  Mataimakin Ministan Harakokin wajen Iranda Shugaban Kungiyar Hizbul...

    Ganawar Mataimakin Ministan Harakokin wajen Iranda Shugaban Kungiyar Hizbul...

    May 15, 2016 17:47

    Mataimakin Ministan Harakokin wajen Iran mai kula da kasashen Larabawa gami da kasashen Afirka tare shugaban kungiyar Hizbul..na kasar Labnon sun gana tare da tattauna kan abinda ke faruwa a Palastinu, Labnon musaman kan batun siriya

  • Ayat. Kermani: Amurka Ita Ce Kan Gaba Wajen Karya Dokokin Kasa Da Kasa

    Ayat. Kermani: Amurka Ita Ce Kan Gaba Wajen Karya Dokokin Kasa Da Kasa

    May 13, 2016 17:30

    Ayatullah Muhammad Ali Muwahhidi Kermani, daya daga cikin na'iban limamin juma'ar Tehran, babban birnin Jamhuriyar Musulunci ta Iran, ya kirayi kasashen duniya da su yi taka tsantsan da Amurka don kuwa ita ce kan gaba wajen karya dokokin kasa da kasa.

  • Zarif: Shahadar Kwamandan Hizbullah, Zai Kara Wa Kungiyar Azamar Ci Gaba Da Fada Da Isra'ila Ne

    Zarif: Shahadar Kwamandan Hizbullah, Zai Kara Wa Kungiyar Azamar Ci Gaba Da Fada Da Isra'ila Ne

    May 13, 2016 17:14

    Ministan harkokin wajen Iran ya bayyana cewar ko shakka babu shahadar babban kwamandan dakarun kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Shahid Mustafa Badruddeen zai kara wa kungiyar azama da tsayin dakan da take da shi ne wajen fada da haramtacciyar kasar Isra'ila da kuma ta'addanci.

  • Ali Askari ya Zamanto sabon Shugaban Hukumar Gidan telbijin da Radio na Iran

    Ali Askari ya Zamanto sabon Shugaban Hukumar Gidan telbijin da Radio na Iran

    May 11, 2016 15:39

    Jagoran Juyin juya halin musulnci na Iran ya nada sabon Shugaban hukumar gidan Telbijin da Radio na kasar

  • Babban Sakataren Tsaron Iran Ya Yi Allah Wadai Da Harin Garin Halab Na Kasar Siriya

    Babban Sakataren Tsaron Iran Ya Yi Allah Wadai Da Harin Garin Halab Na Kasar Siriya

    May 09, 2016 06:49

    Babban sakataren kolin tsaron kasa a Jamhuriyar Musulunci ta Iran ya dora alhakin hare-haren ta'addancin da aka kai garin Halab na kasar Siriya duk da cewa an cimma 'yarjejeniyar dakatar da bude wuta a kasar kan kasar Amurka; Yana mai jaddada wajabcin mai da martani mai gauni.

  • Hadin Gwiwan Saudiyya Da Isra'ila Wajen Cutar Da Al'ummar Palastinu

    Hadin Gwiwan Saudiyya Da Isra'ila Wajen Cutar Da Al'ummar Palastinu

    May 09, 2016 04:45

    A daidai lokacin da wasu kafafen watsa labarai suke ci gaba da fasa kwai dangane da boyayyiyar alaka da aiki tare da ke gudana tsakanin Saudiyya da haramtacciyar kasar Isra'ila, tsohon shugaban hukumar leken asirin haramtacciyar kasar Isra'ilan (MOSSAD), ya tabbatar da ingancin wadannan labarai.

  • Ministan Tsaron Iran Ya Ce Babu Wanda Ya Isa Ya Takaita Atisayen Sojin Kasar

    Ministan Tsaron Iran Ya Ce Babu Wanda Ya Isa Ya Takaita Atisayen Sojin Kasar

    May 07, 2016 18:19

    Ministan tsaron kasar Iran Birgediya Janar Husain Dehqan ya bayyana cewar Jamhuriyar Musulunci ta Iran dai ba ta da wani kan iyaka dangane da atisayen da sojojinta suke yi a cikin ruwayen kasar da ke Tekun Fasha da kuma Tekun Oman

  • Akbar Wilayati Ya Fara Ziyara A Birnin Damascuss

    Akbar Wilayati Ya Fara Ziyara A Birnin Damascuss

    May 06, 2016 18:51

    Mai baiwa jagoran juyin musulunci na Iran shawara akan harkokin siyasa, Ali Akbar Wilayati ya fara ziyarar aiki a Kasar syria.

  • Kungiyar Kasashen 'Yan Ba Ruwammu Ta Yi Allawadai Da Rike Kudaden Iran Da Amurka Ta Yi

    Kungiyar Kasashen 'Yan Ba Ruwammu Ta Yi Allawadai Da Rike Kudaden Iran Da Amurka Ta Yi

    May 06, 2016 05:46

    Kungiyar kasashe yan ba ruwammu NAM ta yi All..wadai da wata kotu a Amurka wacce ta halattawa gwamnatin kasar tsare dukokin kasar Iran

  • Mataimakin Kwamandan Dakarun IRGC Na Iran Ya Ja Kunnen Sojojin Kasar Amurka

    Mataimakin Kwamandan Dakarun IRGC Na Iran Ya Ja Kunnen Sojojin Kasar Amurka

    May 05, 2016 05:30

    Na'ibin babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran (IRGC) Birgediya Janar Husain Salami ya bayyana cewar Iran ba za ta taba barin jiragen da suke barazana ga tsaronta su wuce ta mashigar ruwar Hurmoz ba, yana mai cewa dakarun na su ba za su taba bari wata kasa ta tsoma baki cikin lamurran da suka shafi tsaron kasar Iran ba.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS