-
Ziyarar Piraministan Kasar Turkiya A Iran
Mar 05, 2016 19:47Oglu: Cinikiyya Tsakanin Iran Da Turkiya Za ta kai Dala Biliyan 50
-
Allah Yayi Wa Ayatullah Tabasi, Mai Kula Da Haramin Imam Ridha, Rasuwa
Mar 04, 2016 16:55A safiyar yau Juma'a ne Allah Yayi wa Ayatullah Abbas Wa'iz Tabasi, wakilin Jagoran juyin juya halin Musulunci a lardin Khorasan sannan kuma mai kula da haramin Imam Ridha (a.s) da ke birnin Mashhad, rasuwa bayan rashin lafiyar da yayi fama da shi.
-
Limamin Juma'ar Tehran Yayi Allah Wadai Da Sanya Hizbullah Cikin Kungiyoyin Ta'addanci Da Larabawa Suka Yi
Mar 04, 2016 15:55Na'aibin limamin Juma'ar birnin Tehran Ayatullah Sayyid Ahmad Khatami yayi Allah wadai da sanya kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon cikin kungiyoyin ta'addanci da kungiyar kasashen larabawan Tekun Fasha ta yi, yana mai bayyana hakan a matsayin hadin baki da haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
Jami'an Tsaro A Iran Sun Hana Aukuwar Hare Haren Ta'addanci Biyu Kafin Zaben Ran Jumma'an Da Ta Gabata
Feb 28, 2016 17:49Ministan yansandan ciki a kasar Iran ya bada sanrwan cewa jami'ansa tare da taimakon wasu jami'an tsaron kasar sun
-
KomKun San Na (347) 11 Ga Watan Esfand -shekara Ta 1394 Hijirta Shamsia.
Feb 28, 2016 07:10Yau Talata 10 ga watan Esfand -Shekara Ta 1394 Hijira Shamsia wacce ta yindai dai da 29-Jamada ula.1437 Hijira Kamaria. Har'ila yau wacce ta yi dai daida 1 ga watan Maris Shekara ta 2016 Miladia.
-
Jagora Ya Gana Da Shugaban Kasar Swiss Inda Ya Bukaci Karfafa Alakar Tsakanin Iran Da Swiss
Feb 27, 2016 16:54Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei yayi kiran da a kara karfafa alaka da aiki tare a fagagen tattalin arziki da ilimi a tsakanin kasashen Iran da Swiss.
-
Ministan Cikin Gidan Iran: Sama Da Kashi 60% Na Iraniyawa Sun Fito Yayin Zabe
Feb 27, 2016 14:33Ministan cikin gidan Iran Abdul Ridha Rahmani Fadhli ya yaba da irin fitowar da al'ummar Iran suka yi yayin zabubbukan 'yan majalisar shawarar Musulunci da ta kwararrun na kasar ta Iran da aka gudanar a jiya Juma'a, a daidai lokacin da ake ci gaba da fitar da sakamakon zaben.
-
Fitowar Al'ummar Iran A Zabukan 'Yan Majalisun Kasar Babban Martani Ne Ga Makiya
Feb 27, 2016 10:15Cincirundon mutane a zabukan da aka gudanar a duk fadin Jamhuriyar Musulunci ta Iran a jiya Juma'a na 'yan Majalisun Dokoki da na Kwararru masu zaben Jagoran juyin juya halin Musulunci a kasar lamarin ne da ya kara yanke kaunar makiya kan kasar ta Iran.
-
Shugaban Kasar Iran Ya Bayyana Cewa; Zabe Babban Alama Ne Na Yancin Kasa
Feb 26, 2016 09:52Shugaban kasar Iran ya bayyana cewar gudanar da zabuka a kasa wata babbar alama ce da ke gwada 'yancin siyasa da shugabanci a kasa.
-
Yau Ce Ranar Zabe A Iran
Feb 26, 2016 05:29Yau Juma'a Al'ummar Iran su ke Zabar 'Yan Majalisa