-
Duniya Na Tir Da Mallaka Wa Yahudawan Mamaya Tuddan Golan
Mar 25, 2019 22:53Kasashen duniya sun fara maida martani kan matakin shugaba Donald Trump na Amurka, na amincewa da tuddan golan a mastayin wani yanki na mahukuntan yahudawan mamaya na Isra'ila.
-
Yahudawa Sun Sake Kaddamar Da Farmaki A kan Masallacin Quds
Mar 14, 2019 04:07Yahudawan sahyuniya ‘yan share wuri zauna sun sake kaddamar da wani farmaki a jiya Laraba a kan masallacin Aqsa mai alfarma.
-
Kwamitin Zabe A H.K Isra'ila Ya Yi Watsi da Takarar Kawancen Larabawa
Mar 07, 2019 11:57Kwamitin shirya zabe a haramtacciyar kasar Israila, ya yi watsi da takarar kawancen jam'iyyun larabawa a zaben 'yan majalisar dokoki na ranar 9 ga watan Afrilu mai zuwa.
-
PLO Ta Yi Allawadai Da Amurka Game Da Rufe Ofishinta A Jerusalem
Mar 05, 2019 10:21Kungiyar (PLO), mai fafutukar kwato 'yancin Palastinawa ta yi Allawadai da matakin Amurka na rufe karamin ofishin jakadancinta dake Jerusalem.
-
Jami'an Tsaron Yahudawa Sun Yi Awon Gaba Da Falastinawa Da Dama
Feb 23, 2019 03:27Jami’an tsaron Isra’ila sun kame Falastinawa a yankuna daban-daban da ke kusa da birnin Quds a yau.
-
Hamas: 'Yan Sahayoniya Ne Kadai Su Ka Amfana Daga Taron Warsaw
Feb 14, 2019 07:49Wani babban jigo a kungiyar gwagwarmayar musulunci ta Hamas Usama Hamadan ne ya bayyana haka sannan ya kara da cewa; Taron zai kara yawan matsalolin da yankin gabas ta tsakiya yake da su ne
-
Netanyahu Ya Yi Barazanar Daukan Matakin Soja Kan Yankin Zirin Gaza
Feb 08, 2019 09:27Piraministan Haramtacciyar Kasar Isra'ila ya yi barazanar kai hare-hare a yanklin zirin Gaza na Palastinu.
-
Siriya Ta Dakile Wani Harin Sama Na Isra'ila
Jan 21, 2019 01:39Rundinar sojin kasar Siriya, ta ce makamman kare sararin samaniyarta, sun dakile wani harin sama dana kasa na Isra'ila kan kasar a cikin daren jiya.
-
Mun Kashe Sojojin Chadi, Saboda Ziyarar Firaministan Isra'ila_AQMI
Jan 21, 2019 01:09Kungiyar Al-Qaïda, reshen kasashen larabawa na Magreb, (Aqmi), ta dauki alhakin kai mummunan harin da ya yi sanadiyar mutuwar sojojin tawagar MDD, na kasar Chadi guda goma da raunata wasu 25.
-
Amurka Na Shirin Yanke Taimakon Da Take Baiwa Falastinawa
Jan 19, 2019 09:10Gwamnatin kasar Amurka na shirin yanke dukkanin tamakon da take baiwa gwamnatin kwarya-kwaryan cin gishin kan Palastine.