-
Wata Kotu A Iran Ta Yanke Hukuncin Kisa Kan Dan Leken Asirin 'Isra'ila' A Kasar
Oct 24, 2017 17:50Babban mai shigar da kara ba birnin Tehran, babban birnin Jamhuriyar Musulunci ta Iran ya bayyana cewar an yanke hukuncin kisa a kan wani mutum da aka same shi da laifin gudanar da ayyukan leken asirin Iran wa haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
Palastinu : Babu Mahalukin Da Zai Cilasta Mana Ajiye Makamai_Hamas
Oct 19, 2017 17:06Shugaban kungiyar Hamas na zirin Gaza, Yahya Sinouar, ya bayyana cewa babu wani mahaluki a duniya da zai cilasta masu ajiye makamai ko kuma amuncewa da Isra'ila a matsayin kasa.
-
UNESCO : Janyewar Amurka Abun Takaici Ne_Bokova
Oct 13, 2017 04:30Babbar Daraktar hukumar kula da ilimi, kimiyya da raya al'adu ta MDD cewa da UNESCO, Irina Bokova, ta ce ta yi bakin ciki sosai da kudurin Amurka na janyewa daga hukumar.
-
Palasdinawa 5000 Ne Sojojin H.K.Isra'ila Suka Kame Tun Daga Farkon Wannan Shekara
Oct 11, 2017 11:46Cibiyar Kula da Harkokin Palasdinawa da ake tsare da su a gidajen kurkukun haramtacciyar kasar Isra'ila ta bayyana cewa: Tun daga farkon wannan shekara ta 2017 zuwa yanzu kimanin Palasdinawa 5000 ne gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta kama.
-
Matan Yahudawa Da Na Palastinawa Sun Yi Maci A Qudus
Oct 09, 2017 05:50Dubun dubatar matan Yahudawa da na Palastinawa ne suka yi gangami a manyan titunan birnin Qudus domin yin kiraye kirayen kulla yarjejeniyar zaman lafiya a tsakanin bangarorin biyu.
-
Marocco Ta Bukaci Kungiyoyin Kasa Da Kasa Da Su Kawo Karshen Ta'addancin Isra'ila
Sep 13, 2017 08:30Ministan harakokin wajen Maracco ya ce ya zama wajibi kungiyoyin kasa da kasa su kawo karshen ta'addancin da haramtacciyar kasar Isra'ila ke aiwatarwa a kan al'ummar Palastinu.
-
An Dage Taron Afrika Da H.K Isra'ila
Sep 12, 2017 05:49Ma'aikatar harkokin wajen H.K Isra'ila, ta ce bisa bukatar shugaban kasar Togo Faure Essozimna Gnassingbé, an dage taron koli da kasar za ta yi da kasashen Afirka.
-
Isra'ila Ta Sake Kaiwa Siriya Hari
Sep 07, 2017 10:36Rundinar Sojin Siriya ta ce H.K Isra'ila ta kaiwa wani sansanin sojinta hari a a lardin Mesyaf, dake tsakanin birnin Hama da wata tashar ruwa a yammacin kasar.
-
Netanyahu Ya Fasa Kwai: Alaka Maras Tamka Tsakanin "Isra'ila" Da Kasashen Larabawa
Sep 07, 2017 05:57A wata ganawa da yayi jiya da Laraba da ma'aikatan ma'aikatar harkokin wajen haramtacciyar kasar Isra'ila, firayi minista Benjamin Netanyahu ya sake fasa kwai inda yayin da ya ke bayanin irin gagarumin sauyin da aka samu cikin alakar "Isra'ilan" da kasashen larabawa ya bayyana alakar a matsayin wata alaka maras tamka tsawon tarihi.
-
Kananan Yara Palastinawa 400 Ne Isra’ila Ke Tsare Da Su A Gidan Kaso
Aug 28, 2017 12:25Rayyad Ashqar mai magana da yawun cibiyar Palastinawa mai kula da fursunonin da haramtacciyar kasar Isra’ila take tsare da su yabbayana cewa akwai kananan yara 400 da suke tsare a gidajen kason Isra’ila.