Pars Today
Gwamnatin kasar Faransa ta bukaci jakadan kasar da ke birnin Roma na kasar Italiya ya dawo gida saboda a binda ta kira shishigi wanda Italiya take yi a cikin harkokin cikin gidan kasar.
Wata majiyar yansanda a kasar Italiya ta bayyana cewa yan sandan sun kama mutane 5 wadanda suke aikin satar kananan yan mata daga Najeriya sannan su tilasta masu karuwansu a kasar.
Kasar Faransa ta kira jakadiyar Italiya a kasar, domin nuna masa bacin ran ta dangane da kallaman ministan tattalin arzikin Italiyar, na cewa Faransa ce silan talauci a Afrika
Ministan tattalin arzikin kasar Italiya, Luigi di Maio, ya zargi kasar Faransa da zama ummul'aba'isin talaucin dake addabar kasashen Afrika.
Gwamnatin kasar Italiya ta sanar da cewa, tana da shirin sake bude ofishin jakadancinta abirnin Damascus na kasar Syria.
Firai Ministan kasar Italiya ya bayyana goyon bayansa ga gwamnatin hadin kan kasa wacce Fa'iz Suraj yake jagoranta a kasar Libya.
Taron na kwanaki biyu an yi shi ne a garin Palemo da ke kasar Italiya
Majalisar dattawa a kasar Italiya ta amince da dokar tsanantawa bakin haure da yan gudun hijira masu shiga kasar a jiya Laraba
Bullar ambaliyar ruwa da guguwa mai karfin gaske a wasu yankunan kasar Italiya a cikin 'yan kwanakin nan sun lashe rayukan mutane akalla 14 tare da janyo hasarar dukiyoyi masu yawa.
Ministan harkokin tsaron kasar Italiya ta bayyana cewa za'a gudanar da bincike don gani yadda gwamnatocin kasar a baya suka sayarwa kasar saudia makamai.