-
Kasar Italia Ta Bada Sanarwan Dakatar Da Biyan Kasonta Na Kudade Da Take Bawa Tarayyar Turai
Aug 26, 2018 11:49A ci gaba da rikici kan jirgin ruwan Dichuti dauke da bakin haure tsakanin kasar Itali da tarayyar Turai ministan harkokin wajen kasar Italiya ya bada sanarwab dakatar da kudaden da ta saba bawa tarayyar Turai.
-
Majalisar Kasar Libya Na Son Ganin An Kori Jakadan Kasar Italiya
Aug 10, 2018 06:28Majalsiar dokokin kasar ta Libya ta zargi Jakadan Italiya da tsoma baki a harkokin cikin gidan kasar don haka ta bukaci ganin an kore shi.
-
Yan Siyasa A Kasar Libya Sun Bukaci Gwamnatin Kasar Ta Kori Jakadan Kasar Italia Daga Kasar
Aug 07, 2018 19:03Wasu yan siyasa da kuma kafafen yada labarai na kasar Libya sun bukaci gwamnatin kasar ta kori jakadan kasar Italia daga kasar don furuci na wulakanta mutanen kasar da ya yi.
-
Mahukuntan Kasar Italiya Sun Saki Wani Tsohon Ministan Kasar Masar Da Suka Kame
Aug 04, 2018 06:57Gwamnatin Italiya ta saki wani tsohon ministan kasar Masar da jami'an tsaron kasar suka kame tare da yin watsi da bukatar gwamnatin Masar ta mika shi gare ta domin fuskantar hukunci.
-
A Kame Wani Tsohon Ministan Masar A Italiya
Aug 02, 2018 18:51Jaridar al-quds al-arabi ta kawo labarin cewa jami'an tsaron kasar Italiya sun kame Muhammad Mahsub wanda tsohon minista ne a kasar Masar.
-
Libiya Ta Zarki Wasu Kasashe Da Kokarin Jibke Sojoji A Cikin Kasar
Jun 30, 2018 19:05Kakakin Sojojin Libiya ya zarki wasu kasashen turai da kokarin tura sojojinsu cikin kasar da nufin yaki da kwararen bakin haure.
-
Kasar Italiya A Shirye Take A Tattauna Batun Daukewa Rasha Takunkumain Tattalin Arziki
Jun 26, 2018 18:59Mataimakin firaiministan kasar Italiya ya bayyana cewa kasasa a shirye take a fara tattaunawa tsakanin tarayyar Turai da kasar Rasha don dage takunkuman da tarayyar ta Turai ta dorawa kasar ta Rasah.
-
An Kawo Karshen Kace-Nace Tsakanin Kasashen Turai Dangane Da Bakin Haure Na Jirgin Ruwa Mai Suna Aquarius
Jun 18, 2018 08:11A jiya Lahadi da yamma ce aka kawo karshen kace-nace tsakanin kasashen turai dangane da jirgin ruwa dauke da bakin haure fiye da 600 bayan da kasar Italia ta ki karbansu.
-
Italiya Ta Dauki Mataki Kan Bakin Haure
Jun 14, 2018 05:49Gwamnatin Italiya ta nemi taimakon kungiyar Nato game da hana shigar bakin haure cikin kasar
-
Sabuwar Gwamnatin Italiya Ta Sanar Da Tsauraran Matakai Kan 'Yan Gudun Hijira
Jun 04, 2018 18:21Kasar Italiya ta sanar da cewa ba za ta ci gaba da zama abin da ta kira sansanin 'yan gudun hijirar da suke shigowa Turai ba, tana mai shan alwashin daukar tsauraran matakan wajen rage 'yan gudun hijirar da suke shigowa kasar da kuma mayar da wadanda suka riga da suka shigo kasar.