-
Jamus Ta Bayyana Rashin Amincewarta Da Mamaye Garin Afrin Na Siriya Da Turkiyya Ta Yi
Mar 24, 2018 05:45Ministan harkokin wajen kasar Jamus ya bayyana cewa: Jamus ba zata amince da mamaye garin Afrin na kasar Siriya da sojojin gwamnatin Turkiyya suka yi ba.
-
Nijar Ta Sake Fatali Da Bukatar Italiya Na Jibge Mata Sojoji
Mar 13, 2018 05:53A Karo na biyu, gwamnatin Nijar ta ki amuncewa da bukatar kasar Italiya na jibge sojojinta a cikin kasar ta Nijar.
-
'Jami'an Tsaro A Italia Sun Kama Wani Ba'italia Bayan Ya Bindige Bakaken Fata Da Dama Birnin Macerata
Feb 04, 2018 19:28Yansanda a kasar Italia sun kama wani mutum mai suna Luca Traini dan shekara 28 a duniya bayan ya bindige bakaken fata 6 a lokacin da yake tuki kan wani titi a birnin Macerata a jiya Asabar.
-
Jamhuriyar Niger Ta Bayyana Rashin Amincewarta Da Shirin Tura Sojojin Italiya Cikin Kasarta
Jan 27, 2018 05:45Mahukunta a Jamhuriyar Niger sun bayyana rashin amincewarsu da shirin gwamnatin Italiya na tura sojojinta zuwa cikin kasarsu.
-
Italiya Ta Yi Kira Da A Taimaka Wa Kasashen Afirka Su Magance Matsalar 'Yan Ci-Rani.
Jan 24, 2018 19:08Pira ministan kasar Italiya Paolo Gentiloni ne ya yi kiran kasashe duniya da su taimaka domin bunkasa tattalin arzikin nahiyar Afirka da hakan zai magance matsalar 'yan ci-rani.
-
An Gargadi Kasar Italia Kan Ta Guji Kawo Sojojinta Cikin Kasar Libya
Jan 20, 2018 06:15Wani dan majalisar dokokin kasar Libya mai mazauni a Tabruq ya gargadi kasar Italia kan ta gujewa duk wani kokari na kawo sojojinta cikin kasar Libya.
-
Paparoma Francis Ya Yi Gargadi Kan Yiyuwar Bullar Yaki Da Za A Yi Amfani Da Makamai Masu Guba
Jan 15, 2018 18:01Shugaban darikar katolika ta mabiya addinin kirista na duniya ya yi gargadi kan yiyuwar bullar yaki tsakanin kasashe masu makaman nukiliya.
-
Kasar Guinea Ta Maida Huldan Jakadanci Tare Da Kasar Italia
Jan 06, 2018 19:06Kasashen Guinea Conakry da kasar Italia sun maida huldan jakadanci a tsakaninsu bayan katsewa na kimanin shekaru 10.
-
Paparoma Ya Sake Yin Watsi Da Matsayar Trump Kan Birnin Kudus
Dec 25, 2017 17:11Shugaban mabiya darikar Katolika na duniya Paparoma Francis ya sake jaddada matsayar fadar Vatican din na kin amincewa da matsayar da shugaban Amurka Donald Trump ya dauka kan birnin Kudus yana mai bayyana kafa kasashe biyu, wato Palastinu da Isra'ila a matsayin hanyar magance rikicin matsalar Palastinu.
-
Italiya Za Ta Kwashe Wani Adadi Na Sojojinta Daga Iraki Ta Mayar Da Su Nijar
Dec 25, 2017 12:22Firaministan kasar Italiya ya gabatar da wani shiri na kwashe wani adadi na sojojin kasar sa daga kasar Iraki, domin tura su jamhuriyar Nijar domin ayyukan yaki da ta'addanci da kuma masu safarar miyagun kwayoyi a cikin watanni masu zuwa.