-
Fiye Da 'Yan Hijira 700 Ne Suka Tsira Daga Halaka A Tekun Midtireniya
Nov 04, 2017 12:03Kamfanin dillancin labarun Reuters ya ambato cewa; Masu Tsaron Ruwan Italiya Sun tseratar da mutanen ne a jiya jumaa.
-
Kasar Italia Ta Bukaci Kasashe 4 Da Suka Kauracewa Kasar Qatar Su Kawo Karshen Kauracewar
Sep 20, 2017 17:09Ministan harkokin wajen kasar Italia ya bukaci kasashe larabawa 4 wadanda suka dorawa kasar Qatar takunkumai su kawo karshen hakan.
-
Fira Ministan Kasar Italiya Ya Ce Babu Kasar Da Ta Aminta Daga Harin Ta'addanci
Aug 21, 2017 06:46Fira ministan kasar Italiya ya bayyana cewa: Babu wata kasa a duniya da ta aminta daga fuskantar harin ta'addanci ciki har da kasarsa.
-
Libya Ta Yi Tir Da Yadda Italiya Take Keta Hurumin Iyakokin Kasar Ta Ruwa.
Aug 05, 2017 18:51Mataimakin shugaban majalisar shugabancin kasar Fathi al-Mujbari ya ce; Kai da komowar da jiragen ruwan Italiya su ke yi a cikin ruwan kasar ba tare da amincewar gwamnatin hadin kan kasar ba ne.
-
Bakin Haure Kimanin 85,000 Ne Suka Shiga Kasar Italiya A Cikin Watanni 6 Da Suka Gabata
Jul 13, 2017 19:23Cibiyar kula da kan iyakokin kasashen yammacin Turai ta Frontex ta sanar da cewa: A cikin watannin shidan farko na wannan shekara ta muke ciki ta 2017 yawan bakin hauren da suka shiga cikin kasar Italiya sun kai mutane kimanin 85,000.
-
Taro A Tsakanin Wakilan Nahiyoyin Turai Da Afirka Akan "Yan Hijira.
Jul 06, 2017 18:58Taron dai an yi shi ne a tsakanin ministocin wajen kasashen nahiyoyin biyu a birnin Rom na kasar Italiya a yau alhamis.
-
MDD Ta Bukaci A Kara Hadin Kai Da Italiya Kan Matsalar 'Yan Gudun Hijira
Jul 01, 2017 09:37Babban kwamishinan hukumar kula da 'yan gudun hijira ta MDD ya yi kira da babbar murya kan kara hadin kai da kasar Italiya don magance matsalar kwararar 'yan gudun hijira da bakin haure.
-
An Kubutar Da Daruruwan Yan Gudun Hijra Daga Halaka A Tekun Libya
Jun 19, 2017 06:52Jiragen ruwa na kasashen Italia da Espania sun kubutar da daruruwan rayukan bakin haure wadanda suka makale a cikin tekun Medeteranian kusa da kasar Libya.
-
An Hallaka Shugaban Kungiyar 'Yan Mafia Ta Kasar Italiya
May 23, 2017 05:51Rahotanni daga kasar Italiya sun bayyana cewa an bindige shugaban kungiyar 'yan Mafia ta kasar Giuseppe Dainotti har lahira a lokacin da yake yawo a kan keke a tsibirin Sicily a wani abu da ake ganinsa a matsayin ci gaba irin kashe-kashen da ke faruwa a kasar.
-
Kasar Italiya Zata Kara Taimakawa Libiya A Fagen Yaki Da Fataucin Bakin Haure
May 16, 2017 12:15Gwamnatin Italiya ta gabatar da tallafin jiragen ruwan sintiri guda hudu ga kasar Libiya da nufin shawo kan matsalar fataucin bakin haure zuwa kasashen yammacin Turai ta hanyar teku.