-
Jami'an Tsaron Italiya Sun Tseratar Da 'Yan Ci Rani 8500 Daga Nutewa A Ruwa
Apr 18, 2017 06:27Jami'an tsaron kasar Italiya da ke gadin iyakokin ruwa na kasar sun sanar da cewa, daga ranar Asabar da ta gabta zuwa daren Lahadin da ta gabata sun tseratar da 'yan ci rani 8500 daga nutsewa a cikin ruwa.
-
Dakarun Tsaron Gabar Tekun Kasar Italiya Sun Tseratar Bakin Haure Kimanin 6,000
Apr 17, 2017 05:51Dakarun tsaron gabar tekun kasar Italiya sun sanar da cewa: A cikin kwanaki biyu sun samu nasarar kubutar da bakin haure kimanin dubu shida daga halaka a cikin teku a gabar tekun Libiya.
-
Jami'an Tsaro Italiya Sun Tseratar Da Daruruwan 'Yan Ci Rani Daga Nutsewa Cikin Teku
Mar 03, 2017 06:53Jami'an tsaron kasar Italiya da ke gadin iyakokin ruwa na kasar, sun sanar da tseratar da daruruwan 'yan ci-rani daga nutsewa cikin teku bayan da suka baro kasar Libya.
-
Gwamnatin Rikon Kwarya Ta Kasar Libya Ta Bayyana Rashin Amincewarta Da Shogowar Sojojin Italia Kasar
Jan 13, 2017 16:47Gwamnatin Rikon kwarya ta kasar Libya ta bayyana rashin amincewarta da shigowar sojojin Italia kimani 2000 cikin kasar suka kuma yi sansani a wata umguwa a birnin Tripoli babban birnin kasar.
-
Italiya Ta Sanar Da Sake Bude Offishin Jakadancinta A Libya
Jan 10, 2017 06:34Kasar Italiya ta sanar da sake bude offishin jakadancinta a Libiya, bayan rufe offishin a shekara ta 2015 kamar sauren kasashen yamma saboda matsalar tsaro.
-
Firayi Ministan Italiya Yayi Murabus Bayan Shan Kaye A Zaben Raba Gardama
Dec 05, 2016 05:44Firayi ministan kasar Italiya Matteo Renzi ya yi murabus daga mukaminsa bayan mummunar kayen da ya sha a zaben raba gardamar da aka gudanar a kasar dangane da sauye-sauye da ake son yi a kundin tsarin mulkin kasar.
-
Ministan Harkokin Wajen Kasar Italiya Ya Kai Ziyarar Aiki Jamhuriyar Nijar.
Nov 12, 2016 11:58Taimakon Italia ga jamhuriyar Nijar domin dalike hijirar da bata bisa doka.
-
Girgiza Kasa Mai Karfi Ta Abkawa Italiya
Oct 30, 2016 14:55Hukumar bayar da agaji a Italiya ta sanar da cewa an samu mumunar barna a girgiza kasa mai karfin maki 6.5 ata abkawa kasar yau Lahadi.
-
Paparoma Francis Ya Bukaci Wanzuwar Zaman Lafiya Da Sulhu A Kasar Gabon
Sep 12, 2016 03:18Shugaban darikar Catholica ta mabiya addinin Kirista ya bukaci al'ummar Gabon da su yi kokarin ganin sun warware rikicin siyasar kasarsu ta hanyar lumana domin samun wanzuwar zaman lafiya da sulhu a kasar.
-
Ana ci gaba da ceton 'yan hijra a ruwan Bahrum
Sep 11, 2016 17:48Kungiyar Agaji ta sanar da ceto 'yan gudun hijra kimanin 700 a ruwan Meditaraniya