Oct 20, 2017 17:16
Rundunar 'yan sandan kasar Uganda ta sanar da kama daya daga cikin manyan jagororin 'yan adawan kasar, Kizza Besigye, bisa zargin aikata kisan kai bayan wata mummunar zanga-zangar kin jinin gwamnati da suka gudanar da 'yan sandan suka tarwatsa su ta hanyar amfani da borkonon tsohuwa da albarsusai.