-
Sudan Ta Kudu Zata Dakatar Da Amfani Da Yara A Yaki
Feb 21, 2019 06:48Gwamnatin kasar Sudan ta kudu ta bada sanarwan cewa zata kawo karshen amfani da yara a matsayin sojoji a kasar.
-
Unicef Ta Yi Gargadi Akan Halin Da Kananan Yara Kasar Syria Suke Ciki
Jan 07, 2019 19:28Asusun Kananan yaran na Majalisar Dinkin Duniyar ya sanar da cewa; Da akwai kananan yara 10,000 da suke cikin mawuyacin hali a sansanonin 'yan gudun hijira
-
Rahoton UNICEF Kan Kasashen Da Rayuwar Yara Ke Cikin Hadari
Jan 07, 2019 05:39Asusun tallafawa kananan yara na majalisar dinkin duniya UNICEF ya fitar da wani rahoto dangane da kasashen da rayuwar yara tafi fuskantar hadari.
-
Unicef: Kananan Yara 870 Ne Aka Kashe A Kasar Syria A cikin Watanni 9
Nov 17, 2018 11:20Asusun kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya Unucef ya bayyana haka ne a jiya juma'a.
-
Yara Kanana A Tarayyar Najeriya Sun Nuna Alhaninsu Ga Yaro Shahidi Na Harin Ta'addancin Ahwaz
Sep 25, 2018 08:06Wasu daga cikin yana kanana a birnin Abuja na tarayyar Najeriya sun gudanar da zanga zangar nuna alhaninsu ga shahidi Mohammad Tah Igdami yarun da ya yi shahada a harin yan ta'addan a birnin Ahwad na kasar Iran a cikin kwanakin da suka gabata.
-
An Tsige Wani Limamin Kirista Daga Kan Mukaminsa Kan Zargin Yin Lalata Da Yara A Kasar Chile
Sep 16, 2018 12:44Shugaban Darikar Katolika ta mabiya addinin Kirista ta Duniya ya sanar da tsige wani limamin kirista a kasar Chile kan zargin yin lalata da kananan yara.
-
UNESCO: Rabin Matasan Duniya Na Fuskantar Cin Zarafi A Makarantu
Sep 07, 2018 12:12Cikin Wani Rahoto da ta fitar a Wannan alhamis, Hukumar Ilimi da Raya Al'adu ta MDD Unesco, muzgunawa da cin mutunci ya lalata karatun matasa 'yan shekaru 13 zuwa 15 kimanin miliyan 150 a Duniya
-
Paparoma Francis Ya Yi Allah Wadai Da Cin Zarafin Yara Da Malaman Kirista Suka Yi A Kasar Amurka
Aug 20, 2018 18:13Shugaban darikar Katolika ta mabiya addinin kirista a duniya ya yi tofin Allah tsine kan cin zarafin kananan yara da wasu malaman addinin kirista suka yi a kasar Amurka.
-
Asusun "UNICEF" Ya Yi Tofin Allah Tsine Kan Ci Gaba Da Kashe Kananan Yara A Kasar Yamen
Jul 04, 2018 06:59Asusun Kula da Kananan Yara na Majalisar Dinkin Duniya "UNICEF" ya yi Allah Wadai da kashe kananan yara da rundunar kawancen Saudiyya ke yi a kasar Yamen.
-
UNICEF Ta Yi Alawadai Kan Ci Gaba Da Kisan Kananen Yara A Yemen
Jul 03, 2018 18:00Asusun kananen yara na MDD UNICEF ya yi alawadai kan ci gaba da kisan kananen yara a kasar Yemen