Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

kananan yara

  • UNICEF: Yara Miliyan 11 Ne Ke Bukatar Agaji A Kasar Yamen

    UNICEF: Yara Miliyan 11 Ne Ke Bukatar Agaji A Kasar Yamen

    Jun 13, 2018 12:32

    Asusu kula da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya "UNICEF" ya sanar da cewa: Kananan yara miliyan 11 ne suke bukatar agajin gaggawa a Yamen sakamakon yakin da ke faruwa a kasar.

  • Kashi 50% Na Kananen Yarar Duniya Na Fuskantar Barazanar Yaki Da Yunwa.

    Kashi 50% Na Kananen Yarar Duniya Na Fuskantar Barazanar Yaki Da Yunwa.

    May 31, 2018 06:44

    Wata Kungiyar ceton yaran Duniya ta kasar Birtaniya ta bayar da rahoton cewa kashi 50% na yara a Duniya na fuskantar barazana daga yaki, tsananin talauci da kuma bambanci.

  • Najeriya: Shekara hudu da sace 'yan matan Chibok

    Najeriya: Shekara hudu da sace 'yan matan Chibok

    Apr 14, 2018 12:36

    Yau 14 ga watan Afrilu, aka cika shekaru hudu cif da sake 'yan matan makarantar sakandare na garin Chibok a arewa maso gabashin Najeriya.

  • UNICEF Ya Bukaci A Taimakawa Yaran Zirin Gaza

    UNICEF Ya Bukaci A Taimakawa Yaran Zirin Gaza

    Apr 11, 2018 11:15

    Asusun dake kula da kananen yara na MDD wato UNICEF ya bukaci a kawo dauki kan kananen yaran Palastinawa a yankin Zirin Gaza.

  • An Nada Shugabar Asusun Kula Da Kananen Yara Na MDD UNICEF

    An Nada Shugabar Asusun Kula Da Kananen Yara Na MDD UNICEF

    Dec 23, 2017 11:19

    An nada Henrietta Fore 'yar kasar Amurka shugaban Asusun kula da kananen yara na Majalisar Dinkin Duniya.

  • Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukaci Kawo Karshen Kaddamar Da Hare-Hare Kan Kasar Yamen

    Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukaci Kawo Karshen Kaddamar Da Hare-Hare Kan Kasar Yamen

    Nov 28, 2017 18:59

    Kakakin Hukumar Kula da Ayyukan Jin Kai ta Majalisar Dinkin Duniya "OCHA" ya jaddada bukatar kawo karshen hare-haren jiragen saman mahukuntan Saudiyya kan kasar Yamen.

  • Asusun Kula Da Kananan Yara Na MDD Ya Koka Kan Ci Gaba Da Mutuwar Kananan Yara A Yamen

    Asusun Kula Da Kananan Yara Na MDD Ya Koka Kan Ci Gaba Da Mutuwar Kananan Yara A Yamen

    Nov 26, 2017 07:43

    Asusun Kula da Kananan Yara na Majalisar Dinkin Duniya ya sanar da cewa: Jiragen saman yakin masarautar Saudiyya suna ci gaba da kai hare-haren wuce gona da iri kan yankuna daban daban na kasar Yamen lamarin da ke kara yawan kananan yara da suke mutuwa a kullum rana.

  • Unicef: Fiye Da Yaran Kasar Yemen 1700 Ne Suka Rasa Rayukansu

    Unicef: Fiye Da Yaran Kasar Yemen 1700 Ne Suka Rasa Rayukansu

    Aug 30, 2017 06:54

    Asusun kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya da ke kasar Yemen ya ce; Daga lokacin da Saudiyya ta fara hari zuwa yanzu, an kashe yara fiye da 1700.

  • Hukumar

    Hukumar "UNICEF" Ta Yi Gargadi Kan Matsalar Talauci A Yankin Gabas Ta Tsakiya

    May 17, 2017 11:58

    A wani bincike da Asusun Kula da Kananan Yara na Majalisar Dinkin Duniya "UNICEF" ya gudanar yana nuni da cewa: Akwai kananan yara fiye da miliyan 29 a yankin gabas ta tsakiya da Arewacin Afrika da suke rayuwa cikin matsanancin talauci.

  • Yara 19 Sun Mutu Sakamakon Hadarin Mota A Kasar Afirka Ta Kudu

    Yara 19 Sun Mutu Sakamakon Hadarin Mota A Kasar Afirka Ta Kudu

    Apr 22, 2017 05:46

    Masu aikin ba da agaji da ceto a kasar Afirka ta Kudu sun bayyana cewar wasu yara 19 tare da direbansu guda sun rasa rayukansu sakamakon hadarin mota da ya ritsa da su a birnin Pretoria na kasar a jiya Juma'a.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS