-
Karon Farko, Shugaban Koriya Ta Arewa Ya Sanya Kafa Koriya Ta Kudu
Apr 27, 2018 04:08Shugaba Kim Jong Un, na Koriya ta Arewa ya isa koriya ta kudu a wata ziyara irin ta ta farko mai manufar shafe fagen tattaunawar zaman lafiya ta tsakanin kasashen biyu.
-
Duniya Na Maraba Da Matakin Pyongyang Na Dakatar Da Shirinta Na Nukiliya
Apr 21, 2018 11:11Duniya na ci gaba da maraba da matakin KOriya ta Arewa na dakatar da shirinta na nukiliya, dama gwaje gwajen makamanta masu linzami.
-
Koriya Ta Arewa Ta Sanar Da Dakatar Da Gwajin Makaman Nukiliya
Apr 21, 2018 05:43Shugaban kasar Koriya ta arewa, Kim Jong-un, ya sanar da shirin kasarsa na dakatar da gwajin makaman nukiliya da makamai masu linzami bugu da kari kan rufe wata cibiyar nukiliya ta kasar a daidai lokacin da ake shirin fara tattaunawa tsakanin kasar da kasar Amurka.
-
An Yi Ganawar Sirri A Tsakanin Majalisar Turai Da Korea Ta Arewa
Mar 14, 2018 19:11Kamfanin dillancin labarun Faransa ya ambato wata majiyar turai na cewa shekaru uku kenan ajere da tawagar majalisar nahiyar take yin ganawa da Korea Ta Arewa, dangane da shirinta na Nukiliya
-
Amurka : Hadari Ne Tattaunawa Da Koriya Ta Arewa_ Hillary Clinton
Mar 11, 2018 05:51Tsohuwar jami'ar diflomatsiyar Amurka, Hillary Cliton, ta ce hadari diflomatsiyya ne tattaunawar da shugaban kasar Donald Trump ke shirin yi da gwamnatin Koriya ta Arewa.
-
Duniya Na Maraba Da Shirin Ganawa Tsakanin Shugaban Amurka Dana Koriya Ta Arewa
Mar 09, 2018 14:21Kasashen duniya da dama sun yi maraba da shirin ganawar ba-zata da shugaba Kim Jong-Un, na Koriya ta Arewa ya yi wa Donald Trump na Amurka.
-
Trump Zai Gana Da Kim Jong Un
Mar 09, 2018 11:44Ministan harakokin wajen Amurka ya tabbatar da cewa za a shirya yadda shugaban kasar zai gana da takwaransa na Koriya ta Arewa
-
Amurka : Trump, Ya Yi Maraba Da Tayin Koriya Ta Arewa Na Tattaunawa
Mar 07, 2018 05:48Shugaba Donald Trump na Amurka, ya yi maraba da matakin gwamnatin Koriya ta Arewa kan yiwuwar bude kofar tattaunawa da kasarsa, amma tare da kiran a yi taka tsantsan har a samu tabbaci kan matakin.
-
Koriya Ta Arewa Ta Ce Za Ta Iya Watsi Da Shirin Nukiliyanta Idan Ta Samu Lamuni Na Tsaro
Mar 06, 2018 16:37Koriya ta arewa ta sanar da cewa tana iya yin watsi da shirinta na ci gaba da kera makaman nukiliya matukar dai ta samu lamuni mai karfi da zai tabbatar mata da tsaronta.
-
Koriya Ta Kudu Ta Bukaci Amurka Ta Sassauta Bukatunta Ga Koriya Ta Arewa
Feb 26, 2018 11:18Shugaban Koriya ta Kudu, Moon Jae-in, ya bukaci Amurka da ta sassauta bukatunta don samun tattaunawa da mahukuntan Pyongyang.