-
Kotun ICC, Ta Yi Watsi Da Sallamar Laurent Gbagbo
Jan 17, 2019 04:06Kotun hukunta manyan laifuka ta duniya, ICC, ta dakatar da sakin tsohon shugaban kasar Ivory Coast, Laurent Gbagbo, bayan da masu shigar da kara na kotun suka daukaka kara.
-
ICC Za Ta Daukaka Kara Kan Sallamar Laurent Gbagbo
Jan 16, 2019 10:27Masu shigar da kara na kotun hukunta manyan laifuka ta duniya, ICC, zasu daukaka kara ga umurnin da wasu lauyoyin kotun suka bayar na sallamar tsohon shugaban kasar Ivory Coast, Laurent Gbagbo, wanda ake zargi da cin zarafin bil adama.
-
Kotun ICC Ta Sallami Tsohon Shugaban Ivory Coast
Jan 15, 2019 15:24Kotun hukunta manyan laifuka ta duniya ta sallami tsohon shugaban kasar Ivory Coast Laurent Gbagbo, da kuma tsohon ministansa Charles Ble Goude da take tsare da buisa zargin cin zarafin bil adama.
-
An Gurfanar Da Madugun 'Yan Daban Afirka Ta Tsakiya A Gaban Kotun ICC Da Ke Hague
Nov 24, 2018 05:49An gurfanar da tsohon madugun 'yan daban kasar Afirka ta Tsakiya Alfred Yekatom wanda aka fi sani da Rambo a karon farko a gaban alkalan kotun kasa da kasa mai shari'ar manyan laifuffukan yaki da ke birnin Hague, mako guda da mika shi ga kotun da gwamnatin Afirka ta tsakiyan ta yi.
-
An Mika Mutumin Da Ake Zargi Da Kashe Musulmi A Afirka Ta Tsakiya Ga Kotun ICC
Nov 19, 2018 05:11Kotun kasa da kasa mai shari'ar manyan laifuffukan yaki ICC ta tabbatar da cewa an mika mata mutumin nan da kotun take nema ruwa a jallo saboda zargin azabtarwa da kuma kashe musulmin kasar Afirka ta Tsakiya sannan kuma a halin yanzu tana tsare da shi.
-
Iran Ta Kirayi Kasashen Duniya Da Su Girmama Hukumcin Kotun ICJ Kan Amurka
Oct 26, 2018 05:50Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta kirayi kasashen duniya da cibiyoyin kasa da kasa da su girmama hukumcin da kotun duniya (ICJ) ta fitar a farko farkon watan nan a kan Amurka dangane da takunkumin da ta sanya wa Iran.
-
Kotun ICC Ta Fara Gudanar Da Bincike Kan Kisan Kiyashin Da Aka Yi Wa Musulman Rohingya
Sep 19, 2018 05:37Kotun duniya mai shari'ar manyan laifuffukan yaki (ICC) ta sanar da fara gudanar da bincike kan kisan kiyashi da sauran nau'oi na cin zarafin da sojojin kasar Myammar suka yi wa musulmin Rohingya na kasar.
-
Kotu A Masar Ta Ba Da Umurnin Kamo 'Ya'yan Mubarak Saboda Badakalar Kudade
Sep 15, 2018 16:32Wata kotun shari'ar laifuffuka a kasar Masar ta ba da umurnin kamo 'ya'yan hambararren shugaban kasar Hosni Mubarak saboda zargin badakalar kudade a kasuwar hada-hadan kudade na kasar.
-
Wata Kotu A Masar Ta Cire Sunayen Mutane Kimani 1500 Daga Jerin Sunayen Yan Ta'adda A Kasar
Aug 28, 2018 19:06Wata kotu a kasar Masar ta cire sunayen mutane kimani 1500 daga jerin sunayen yan ta'adda a kasar daga ciki har da sunan tsohon shugaban kasar Mohammad Mursi.
-
Kotun Kundin Tsarin Mulki A Mali Ta Amince Da Sakamakon Zaben Shugabancin Kasar
Aug 20, 2018 18:14Kotun da ke kula da kundin tsarin mulkin kasar Mali ta bayyana gamsuwarta da yadda aka gudanar da zaben shugabancin kasar zagaye na biyu tare da amincewa da sakamakon zaben.