Pars Today
Babban magatakardar kungiyar hadin kan kasashen larabawa Ahmad Abul Gaith ya fada a jiya alhamis cewa; Kasar Syria tana daga cikin wadanda su ka kafa kungiyar hadin kan kasashen larabawan
Babban sakataren kungiyar hadin kan kasashen Larabawa ya yi Allah wadai da rufe ofishin kungiyar 'yanto Palasdinu da ke birnin Washington na kasar Amurka.
Kungiyar Hadin kan kasashen Larabawa ta yi kira ne ga MDD da ta kawo karshen keta hurumin masallacin Kudus da HKK take yi
Kungiyar hadin kan kasashen Larabawa ta Arab League ta bukaci hanzarta daukan matakin kalubalantar bakar siyasar gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila kan Masallacin Aksa da ke birnin Qudus.
Majalisar dokokin HKI wacce ake kira Knesset ta amince da wata doka wacce ta tabbatar da wariya tsakanin mazauna haramtacciyar kasar, inda ta amince da yahudawa kadai a matsayin yan kasa.
Kungiyar kasashen laraba ta fidda nasarwan yin allahwadai da shirin gudanar da wasan kwallon kafa ta abokantaka tasakin HKI da kuma Agentina wanda za'a gudanar a ranar 9 ga watan Yuni na muke ciki a birnin Qudus da aka mamaye.
Wani zaben jin ra'ayin da aka gabatar a kasar Algeria ya nuna cewa mafi yawan mutanen kasar suna son kasar ta fice daga kungiyar kasashen Larabawa.
Kungiyar hadin kan kasashen Larabawa ta sanar da kawo karshen duk wata alaka tsakaninta da kasar Guatemala sakamakon matakin da gwamnatin kasar ta dauka na maida ofishin jakadancinta zuwa birnin Qudus.
Wani tsohon jami'in jakadancin kasar Masar ya bayyana cewa babu wani tasirin da zaman kungiyar hadin kan kasashen Larabawa zai yi dangane da matsalar da Palasdinu ta shiga a halin yanzu.
Kungiyar ta Jihadul-Islami wacce ta fitar da bayani akan taron kungiyar kasashen larabawa a Saudiyya, tana cewa sakamakon taron akan batun Palasdinu da birnin Kudus yana da rauni da kuma cin karo da juna