-
Larabawa Sun Jaddada Yin Watsi Da Matakin Amurka Kan Qudus
Apr 16, 2018 06:18Taron kasashen larabawa da ya gudana a birnin Dammam na kasar Saudiyya, ya jaddada yin watsi da matakin shugaba Donald Trump na Amurka na ayyana Qudus a matsayin babban birnin mahukuntan yahudawan mamaya na Isra'ila.
-
Abu Gaiz:Akwai Wuya A Magance Rukicin Kasar Yemen
Apr 12, 2018 11:15Babban saktaren kungiyar kasashen Larabawa ya bayyana cewa akwai wuya a magance rikicin kasar Yemen
-
Sudan Ta Kudu Ta Bukaci Shiga Kungiyar Kasasen Larabawa
Mar 07, 2018 11:50Cikin wata wasika da ta aikewa kungiyar kasashen, Sudan ta kudu ta bukaci zama manba a cikin kungiyar.
-
An Zabi Birnin Tunis Na Kasar Tunusiya A Matsayin Cibiyar Matan Kasashen Larabawa
Mar 04, 2018 12:16Kungiyar hadin kan kasashen Larabawa ta Arab League ta sanar da zaben birnin Tunis fadar mulkin kasar Tunusiya a matsayin Cibiyar Mata a shekara ta 2018 da kuma 2019.
-
Kungiyar Kasashen Larabawa Ta Mayar Da Martani Kan Ayyana Lokacin Mayar Da Ofishin Jakadancin Amika Zuwa Birnin Qudus
Feb 24, 2018 19:01Kungiyar kasashen Larabawa ta yi alawadai kan kudirin Amirka na ayyana lokacin mayar da ofishin jakadancin kasar zuwa birnin Qudus
-
Kasashen Larabawa: Barazana Ga Quds Wasa Da Wuta Ne
Feb 02, 2018 06:23Babban sakataren kungiyar kasashen Larabawa Ahmed Abulghaid ya bayyana cewa matsayin da gwamnatin kasar Amurka ta dauka baya-bayan nan kan birnin Quds Wasa da wuta ne.
-
Ministocin Harkokin Wajen Kasashen Kungiyar Hadin Kan Kasashen Larabawa Zasu Gudanar Da Taro
Jan 31, 2018 12:03Ministocin harkokin wajen kasashen Kungiyar Hadin kan kasashen Larabawa zasu gudanar da zaman taro a gobe Alhamis domin yin nazari kan batun aniyar Amurka na maida birnin Qudus fadar mulkin gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
An Bukaci Kasashen Larabawa Su Kara Shiga Cikin Harkokin Tsaro Da Sulhu A Yankinsu
Jan 29, 2018 11:49Babban sakataren kungiyar kasashen Larabawa Ya yi kira ga kasashen Larabawa da na Afrika su kara shiga a dama da su cikin harkokin tsaro da sulhu a yankin.
-
Kungiyar Kasashen Larabawa Ta Maida Martani Kan Hana Kudurin Goyon Bayan Palasdinu Wucewa A MDD
Dec 20, 2017 06:23Kungiyar kasashen Larabawa ta yi Allah wadai da hawan kujeran na ki ko kuma Hakkin Veto a kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya a ranar litinin don hana kudurin kare birnin Qudus wanda kungiyar ta gabatar.
-
Bayanin Bayan Taron Kasashen Larabawa Akan Kudus
Dec 10, 2017 07:34Da safiyar yau lahadi ne kasashen taron gaggawa na ministocin harkokin wajen kasashen larabawa ya fitar da bayani da ya kunshi yin tir da matakin shugaban kasar Amurka akan birnin kudus