Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

kwallon kafa

  • Rasha 2018: Mai Tsaron Gidan Masar Ya Ki Karbar Kyautar Dan Wasan Da Ya Fi Taka Leda

    Rasha 2018: Mai Tsaron Gidan Masar Ya Ki Karbar Kyautar Dan Wasan Da Ya Fi Taka Leda

    Jun 19, 2018 05:50

    Mai tsaron gidan kungiyar kwallon kafa ta kasar Masar, Mohamed al-Shenawy, ya fi karbar kyautar dan wasan da ya fi taka leda “Man of the Match” da aka ba shi a wasan da suka buga da kasar Uruguay bayan da ya fahimci cewa kamfanin giyan nan na Budweiser ne ya dauki nauyin ba da kyautar.

  • Mexico Ta Doke Jamus Mai Rike Da Kofin Duniya 1-0

    Mexico Ta Doke Jamus Mai Rike Da Kofin Duniya 1-0

    Jun 17, 2018 18:17

    A ci gaba da gasar kwallon kafa ta duniya dake gudana yanzu haka da kasar Rasha, yau Lahadi an fafata tsakanin Costa Rica da Serbia, inda Saria ta doke Costa Rica da 1-0, a rukunin E

  • Rasha 2018: Iran Da Uruguay Sun Sami Nasara A Kan Morocco Da Masar.

    Rasha 2018: Iran Da Uruguay Sun Sami Nasara A Kan Morocco Da Masar.

    Jun 15, 2018 17:22

    A ci gaba da gasar cin kofin duniya da ake gudanarwa a kasar Rasha, kungiyar kwallon kafa ta Iran ta sami nasara a kan kasar Moroko da ci daya da nema, a daya bangaren kuma kungiyar kwallon kafa ta kasar Uruguay ta sami nasara a kan kasar Masar ita ma da ci daya da nema.

  • Russia 2018 : Rasha Ta Lallassa Saudiyya 5-0

    Russia 2018 : Rasha Ta Lallassa Saudiyya 5-0

    Jun 15, 2018 03:54

    Rasha dake karbar bakuncin gasar cin kofin kwallon kafa ta duniya 2018, ta lallasa Saudiyya da ci 5 da 0 a wasan bude gasar cin kofin kwallon kafa ta Duniya da aka yi a birnin Mosko.

  • Kasashen Canada, Amurka Da Mexico Zasu Karbi Bakuncin Gasar Cin Kofin Duniya A 2026

    Kasashen Canada, Amurka Da Mexico Zasu Karbi Bakuncin Gasar Cin Kofin Duniya A 2026

    Jun 13, 2018 15:07

    Hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA, ta sanar da cewa hadin guiwar kasashen Amurka da Canada da kuma Mexico, a mastayin wadanda zasu karbi bakuncin gudadanar da gasar cin kofin duniya a shekara 2026.

  • Zinedine Zidane Ya Sanar Da Kudurinsa Na Barin Kungiyar Real Madrid

    Zinedine Zidane Ya Sanar Da Kudurinsa Na Barin Kungiyar Real Madrid

    May 31, 2018 16:00

    Babban mai horar da kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta kasar Spain, Zinedine Zidane ya sanar da ajiye aikinsa a matsayin mai horar da kungiyar kasa da mako guda bayan da ya jagorancin kungiyar wajen lashe kofin zakaran zakarun Turai a karo na uku a jere.

  • Masar: Muna Fatan Mohammad Salah Zai Buga Gasar Cin Kofin Duniya Duk Da Raunin Da Ya Samu

    Masar: Muna Fatan Mohammad Salah Zai Buga Gasar Cin Kofin Duniya Duk Da Raunin Da Ya Samu

    May 27, 2018 17:55

    Ministan wasanni da matasa na kasar Masar, Khalid Abd El-aziz, ya bayyana fatan cewa shahararren dan wasan kwallon kafa na kasar Mohammed Salah zai buga gasar kwallon kafa ta duniya da za gudanar a kasar Rasha duk kuwa da rauni da ya samu a kafadarsa a jiya Asabar.

  • 'Yan Wasan Kwallon Kafan Mata Na Iran Sun Zama Zakarun Asiya

    'Yan Wasan Kwallon Kafan Mata Na Iran Sun Zama Zakarun Asiya

    May 13, 2018 05:33

    Kungiyar kwallon kafa ta mata na cikin na cikin dakin wasa da aka fi sani da Futsal na Iran ta zama zakaran zakarun nahiyar Asiya bayan da ta lallasa takwararta na kasar Japan da ci 5-2.

  • CHAN 2018: Nijeriya Ta Samu Nasarar Kai Wa Wasan Kusa Da Na Karshe

    CHAN 2018: Nijeriya Ta Samu Nasarar Kai Wa Wasan Kusa Da Na Karshe

    Jan 29, 2018 05:54

    Kungiyar kwallon kafa ta Nijeriya Super Eagles ta sami nasarar kai wa ga gasar kusa da na karshe wato Semi-Finals a gasar cin kofin nahiyar Afirka da ake gudanarwa a kasar Moroko bayan da ta lallasa takwararta ta kasar Angola da ci 2-1 a karawar da suka yi a daren jiya Lahadi.

  • Rundunar 'Yan Sandan Nijeriya Ta Musanta Batun Mutuwar Mutane A Wajen Wasan Nijeriya-Zambiya

    Rundunar 'Yan Sandan Nijeriya Ta Musanta Batun Mutuwar Mutane A Wajen Wasan Nijeriya-Zambiya

    Oct 08, 2017 17:05

    Rundunar 'yan sandan Nijeriya ta musanta labarin da wasu kafafen watsa labaran kasar suka watsa na cewa wasu mutane sun mutu sakamakon turmutsutsu da aka fuskanta a loakcin gasar kwallon kafa da kungiyar kwallon kafa ta Nijeriyan ta yi da takwararta ta kasar Zambiya a jiya Asabar a garin Uyo na jihar Akwa Ibom.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS