Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

kwallon kafa

  • Rasha 2018 : Yau Nijeriya Za Ta San Matsayinta

    Rasha 2018 : Yau Nijeriya Za Ta San Matsayinta

    Oct 07, 2017 10:57

    Yau Asabar 'yan wasan 'yan wasan kwallon kafa na super Eagles na Najeriya zasu san matsayinsu kan zuwa gasar cin kofin duniya wanda za a yi a badi a kasar Rasha.

  • Senegal: Mutane 8 Sun Mutu A Filin Wasan Birnin Dakar

    Senegal: Mutane 8 Sun Mutu A Filin Wasan Birnin Dakar

    Jul 16, 2017 06:47

    Mutuwar mutanen ta zo ne a daidai lokacin da ake kallon wasan karshe na zama zakaran kwallon kafa a kasar.

  • Kungiyar Kwallon Kafa Ta Real Madrid Ta Lashe Kofin Zakaran Zakarun Turai

    Kungiyar Kwallon Kafa Ta Real Madrid Ta Lashe Kofin Zakaran Zakarun Turai

    Jun 04, 2017 05:35

    Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta kasar Spain ta lashe gasar zakaran zakarun Turai bayan ta doke kungiyar kwallon kafa ta Juventus ta kasar Italiya da ci 4-1 a wasan karshen da suka buga a birnin Cardiff da ke Birtaniya a daren jiya Asabar.

  • FIFA Da Kungiyar Man. UTD Sun Nuna Alhini Mutuwar Magoya Bayan Man United A Nijeriya

    FIFA Da Kungiyar Man. UTD Sun Nuna Alhini Mutuwar Magoya Bayan Man United A Nijeriya

    Apr 22, 2017 05:46

    Hukumar kwallon kafa ta duniya (FIFA) da kuma kungiyar kwallon kafa ta Manchester United ta kasar Ingila sun bayyana bakin ciki da kuma aihininsu dangane da mutuwar wasu magoya bayan kungiyar su kimanin 30 a birnin Calabar, na Jihar Cross River da ke kudancin Nijeriya sakamakon fadowar wani layin wutar lantarki a kansu.

  • Hukumar FIFA Ta Kara Yawan Kasashe A Gasar Cin Kofin duniya zuwa Kasashe 48

    Hukumar FIFA Ta Kara Yawan Kasashe A Gasar Cin Kofin duniya zuwa Kasashe 48

    Jan 10, 2017 17:03

    Hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA ta amince da kara adadin kasashen da za su dinga fafatawa a gasar cin kofin kwallon kafa na duniya daga kasashe 32 da aka saba zuwa kasashe 48 wanda za a fara amfani da hakan a gasar da za a yi a shekara ta 2026.

  • 'Yan Super Falcons Na Nijeriya Sun Yi Zanga-Zanga A Gaban Majalisar Dokoki Saboda Kin Biyansu Albashinsu

    'Yan Super Falcons Na Nijeriya Sun Yi Zanga-Zanga A Gaban Majalisar Dokoki Saboda Kin Biyansu Albashinsu

    Dec 14, 2016 11:08

    'Yan kungiyar kwallon kafa ta mata ta Nijeriya, Super Falcons, sun gudanar da zanga-zanga a gaban majalisar dokin kasar zuwa fadar shugaban kasa don nuna rashin jin dadinsu dangane da rashin biyansu hakkokinsu da ba a yi ba bayan da suka ciwo kofin Afirka a kasar Kamaru.

  • Ronaldo Ya Lashe Kyautar Ballan d'Or Ta Shekarar 2016

    Ronaldo Ya Lashe Kyautar Ballan d'Or Ta Shekarar 2016

    Dec 13, 2016 11:12

    Sanannen dan kwallon kafan kungiyar nan ta Real Madrid ta kasar Spain, Cristiano Ronaldo, ya lashe kyautar dan kwallon kafa na duniya da ya fi yin fice a shekara ta 2016 da aka fi sani da kyautar Ballon d'Or.

  • Hukumar CAF Ta Sanar Da Karin Kudaden Da Take Ba Wa Wadanda Suka Lashe Gasar Da Take Sa Wa

    Hukumar CAF Ta Sanar Da Karin Kudaden Da Take Ba Wa Wadanda Suka Lashe Gasar Da Take Sa Wa

    Nov 10, 2016 05:54

    Hukumar kwallon kafa ta nahiyar Afirka (CAF) ta sanar da karin kudaden kyautar da ta ke sanyawa a dukkanin gasar da take gudanarwa a kokarin da take yi na kara karfafa harkar kwallon kafa a nahiyar.

  • Kasar Jamus Ta Doke Nijeriya A Gasar Kwallon Kafa Na Olympic

    Kasar Jamus Ta Doke Nijeriya A Gasar Kwallon Kafa Na Olympic

    Aug 18, 2016 05:35

    Kungiyar kwallon kafa ta matasa 'yan kasa da shekaru 23 ta Nigeria ta gaza kai wa ga wasan karshe na kwallon kafa na maza a wasan Olympics da ake yi a kasar Brazil bayan da ta sha kashi da ci 2-0 a hannun Jamus a daren jiya Laraba.

  • Kungiyar Kwallon Kafa Ta Real Madrid Ta Zama Zakaran Turai

    Kungiyar Kwallon Kafa Ta Real Madrid Ta Zama Zakaran Turai

    May 29, 2016 16:16

    Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta kasar Spain ta lashe gasar zakara zakarun Turai bayan ta lallasa abokiyar karawarta wato kungiyar kwallon kafa ta Atletico Madrid ita ma dai ta kasar Spain din.

Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS