-
Kwamitin Tsaro Na Majalisar Dinkin Duniya Zai Gudanar Da zaman Gaggawa Kan Rikicin Palasdinu
Jul 23, 2017 09:18Kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya zai gudanar da zaman gaggawa don tattauna batun rikicin da ke faruwa a kasar Palasdinu a gobe Litinin.
-
Mafi Yawan Mambobin Kwamitin Tsaro Sun Amince Da Shirin Iran Na Nukiliya
Jul 01, 2017 16:13Rahoto na uku wanda babban sakataren majalisar dinkin duniya ya gabatarwa kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya kan shirin Nukliyar kasar Iran a cikin yerjejeniyar tsakanin kasashe 5+1, wanda kuma yake kunshe cikin kudirin kwamitin tsaron na 1231 ya nuna cewa Iran tana rike da alkawarinta .
-
MDD Ta Bukaci Magance Rikicin Djibouti Da Eritrea Ta Hanyar Shawarwari
Jun 20, 2017 05:40Kwamitin tsaro na Majalisar dinkin duniya, ya bukaci kasashen Djibuti da Eritrea da su magance rikicin Iyakokinsu ta hanyar shawarwari.
-
Yemen: Dakarun Yemen Sun Kai Wa Sansanonin Sojan Saudiyya Hari.
Jun 18, 2017 11:56Mayakan Ansarullah na kasar Yemen, sun maida martani akan sansanonin sojojin Saudiyya da ke Gundumomin Asir da Najran.
-
Kwamitin Tsaron MDD Yayi Allah Wadai Da Harin Ta'addancin Da Aka Kai Tehran
Jun 08, 2017 05:22Kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya, cikin wata sanarwa da ya fitar a safiyar yau din nan Alhamis, yayi Allah wadai da kuma kakkausar suka ga harin ta'addancin da aka kai Tehran, babban birnin Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
-
Kasashen Duniya Suna Mika Taaziyarsu Ga Iran Kan Harin Ta'addancin A Nan Tehran
Jun 07, 2017 18:04Komitin Tsaro Na Majalisar Dinkin Duniya a safiyar yau ya yi shiru na minti guda don tunawa da Iraniyawan da suka rasa rayukansu a hare haren ta'addancin guda biyu da aka kai a nan birnin Tehran
-
Koriya Ta Arewa Ta Yi Watsi Da Takunkumin Kwamitin Tsaron MDD
Jun 04, 2017 18:04Koriya ta Arewa ta yi watsi gaba daya da sabbin takunkumin da kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya sanya wa wasu kamfanoni da jami'an kasar, tana me shan alwashin ci gaba da shirin nukiliya da makamanta masu linzami ba tare da bata lokaci ba.
-
Kwamitin Tsaro Zai Dauki Matakai Kan Koriya Ta Arewa
May 16, 2017 05:46Kwamitin tsaro na MDD ya yi Allah wadai da kakkausar murya dangane da gwajin makamin mai linzamin da Koriya ta Arewa ta yi a baya bayan nan, tare da shan alwashin daukan kwararan matakai kan gwamnatin ta Pyongyang.
-
Kwamitin Tsaron MDD Ya Fara Taro Kan Kasar Siriya
Apr 27, 2017 18:07Kwamitin tsaron MDD ya fara gudanar da taro kan yanayin da Al'ummar kasar Siriya ke ciki a birnin New York na kasar Amurka.
-
Matsayin Kwamitin Tsaron MDD Kan Kasar Koreya Ta Arewa
Apr 21, 2017 05:34Kwamitin Tsaron MDD Yayi Barazanar Sanya Sabin Takunkumi ga Koreya Ta Arewa