-
Sayyid Nasrallah: Hizbullah Sun Kwato Kusan Dukkanin Yankunan Labanon Dake Hannun Jabhatun Nusra
Jul 27, 2017 00:56Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Sayyid Hasan Nasrallah ya bayyana cewar dakarun kungiyar sun kusa kwato dukkanin yankunan kasar Labanon da 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Jabhatun Nusra suke rike da su tsawon shekaru, yana mai jinjinawa irin namijin kokarin da dakarun kungiyar da sojojin Labanon suka yi wajen cimma wannan nasarar.
-
Wasu 'Yan Ta'addar Jabhatu-Nusra Sun Meka Kansu A Gabashin Labnon
Jul 22, 2017 14:48Rahotanni dake fitowa daga kasar Labnon sun habarta cewa 'yan ta'adda na Jabhatu-Nusra sun meka kansu a wasu yankuna na Arisal dake gabashin kasar
-
Hizbullah Da Sojojin Siriya Sun Kwato Wasu Yankunan Kan Iyaka Daga Hannun 'Yan Ta'adda
Jul 22, 2017 01:17Dakarun kungiyar Hizbullah da sojojin Siriya sun sami nasarar kwato wasu yankuna da kauyuka alal akalla guda 9 da suke kan iyakokin kasashen Siriya da Labanon daga hannun 'yan ta'addan kungiyar Jabhatun Nusra a hare-haren da suka kaddamar a jiya Juma'a.
-
Sayyid Nasrullah ya Jinjina wa Al'ummar Iraki Dangane Da Nasararsu A Kan ISIS
Jul 11, 2017 14:51Babban sakataren kungiyar Hizbullah Sayyid Hassan Nasrullah ya bayyana nasarar da al'ummar Iraki suka samu a kan 'yan ta'addan takfiriyya na ISIs da cewa babbar nasara ce ga dukkanin al'ummar kasar Iraki da yankin baki daya.
-
Lebanon Ta Mikawa Iraki Jami'in Kungiyar "Da'esh' Mai Hada Makamai Masu Guba.
Jun 30, 2017 02:07Babban mai shigar da kara na kasar Lebanon Samir Hammud ya fada a jiya asabar cewa: An Mika Ziyad Ahmad al-Daula'i ga gwamnatin Iraki.
-
Na'im Kassim: Fursunonin Palasdinawa Su Ne Sautin Gwagwarmaya
May 05, 2017 01:58Mataimakin Babban Sakataren Kungiyar Hizbullah Ya ce; Fursunonin na Palasdinawa suna ci gaba da gwagwarmaya ne akan 'yan sahayoniya ta hanyar jaruntar da su ke nunawa.
-
Lebanon: Taho Mu gama a tsakanin Sojoji Da 'Yan ta'adda
Apr 06, 2017 14:27Sojojin Kasar Lebanon sun yi taho mu gama da 'yan ta'adda a gabacin kasar.
-
Hizbullah Ta Bukaci HKI Ta Rufe Cibiyar Makaman Nukliarta Ta Dimono
Feb 17, 2017 08:22Shugaban kungiyar Hizbullah ta Kasar Lebanon Sayyeed Hassan Nasarallah ya bukaci HKI ta ta gaggauta rufe cibiyan makaman nuclear ta ta Dimona.
-
Gwamnatin Lebanon Ta Kame Mutane 5 Suna Leken Asiri Ga HKI
Jan 26, 2017 03:05Gwamnatin kasar Kebanon ta kama mutane hudu a kasar sunawa HKi aikin Leken asari.
-
Shugaban Lebanon Ya Bayar Da Umarnin Bincike Kan Kisan Dan Kasarsa A Angola
Jan 04, 2017 14:21Shugaban kasar Lebanon ya bayar da umarni domin gudanar da bincike kan kisan da aka yi wa wani babban dan kasuwa dan kasar Lebanon a kasar Angola.