Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Labanon

  • Majalisar Dokokin Lebenon Ta Amince Da Majalisar Ministocin Da Hariri Ya Kafa

    Majalisar Dokokin Lebenon Ta Amince Da Majalisar Ministocin Da Hariri Ya Kafa

    Dec 28, 2016 12:41

    Majalisar dokokin kasar Lebanon ta amince da sabuwar majalisar ministoci wacce Priminiter Sa'ad Hariri ya kafa a yau Laraba

  • Hasan Nasrullahi Ya Ce: Mutanen Da Suka Kunna Wutar Rikici A Lebanon Su Zasu Afka Ciki

    Hasan Nasrullahi Ya Ce: Mutanen Da Suka Kunna Wutar Rikici A Lebanon Su Zasu Afka Ciki

    Dec 10, 2016 02:14

    Babban sakataren kungiyar Hizbullahi ta kasar Lebanon ya bayyana cewa: Mutanen da suke kokarin kunna wutar rikici da tashe-tashen hankula a kasar Lebanon sune farkon wadanda zasu afka ciki.

  • Lebanon: Hizbullah ta yi kira da gaggauta kafa gwamnati A kasar Lebanon.

    Lebanon: Hizbullah ta yi kira da gaggauta kafa gwamnati A kasar Lebanon.

    Dec 02, 2016 15:29

    Kwamitin da ke kare gwagwarmaya a majalisar lebanon ya bykaci da a kafa gwamnati da sauri.

  • Sojojin Labanon Sun Kama Daya Daga Cikin Manyan Kwamandojin ISIS

    Sojojin Labanon Sun Kama Daya Daga Cikin Manyan Kwamandojin ISIS

    Nov 25, 2016 14:05

    Sojojin kasar Labanon sun sanar da nasarar kama daya daga cikin manyan kwamandojin kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh tare da wasu dakarun kungiyar su 10 a garin Arsal da ke arewa maso gabashin kasar ta Labanon a kan iyakan kasar da kasar Siriya.

  • Iran: Zaben Sabon Shugaban Lebanon Zai Taimaka Wajen Warware Rikicin Yankin Gabas Ta Tsakiya

    Iran: Zaben Sabon Shugaban Lebanon Zai Taimaka Wajen Warware Rikicin Yankin Gabas Ta Tsakiya

    Nov 11, 2016 01:49

    Babban jami'i mai kula da harkokin kasashen nahiyar Afrika da na Larabawa a ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Zaben sabon shugaban kasa a Lebanon kan yarjejeniyar da aka cimma tsakanin 'yan siyasar kasar lamari ne da zai taimaka wajen warware rikici da matsalolin yankin gabas ta tsakiya.

  • Ganawar Ministan Harkokin Wajen Iran Da Sabon Shugaban Lebanon

    Ganawar Ministan Harkokin Wajen Iran Da Sabon Shugaban Lebanon

    Nov 08, 2016 04:33

    A daren jiya ne ministan harkokin wajen kasar Iran Muhamamd jawad Zarif ya gana da sabon shugaban kasar Lebanon Michel Aun a fadarsa da ke birin Beirut.

  • Michel Aoun ya zama shugaban kasar Labanon

    Michel Aoun ya zama shugaban kasar Labanon

    Oct 31, 2016 14:20

    Majalisar Dokokin kasar Labanon ta zabi Michel Aoun a matsayin shugaban kasar

  • Sayyid Hasan Nasrallah: Dakarun Hizbullah Sun Yi Nasarar Hana Labanon Shiga Cikin Rikici

    Sayyid Hasan Nasrallah: Dakarun Hizbullah Sun Yi Nasarar Hana Labanon Shiga Cikin Rikici

    Oct 29, 2016 13:22

    Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Sayyid Hasan Nasrallah ya bayyana cewar kungiyar Hizbullah din ta samu nasarar kare kasar Labanon daga fadawa cikin rikice-rikicen da ke faruwa a yankin Gabas ta tsakiya yana mai sake jaddada muhimmancin ci gaba da kiyaye tsaro da zaman lafiyar kasar.

  • Kawo Karshen Rikicin Cacan Baki Kan Zaben Sabon Shugaban Kasa  A Kasar Lebanon

    Kawo Karshen Rikicin Cacan Baki Kan Zaben Sabon Shugaban Kasa A Kasar Lebanon

    Oct 22, 2016 03:32

    Bayan da shugaban jam'iyyar Mustaqbal wato Saad Harari ya bayyana goyon bayansa ga takarar Michel Awun don darewa kan kujerar shugabancin kasar Lebanon da alamun an kawo karshen rikicin zaben shugaban kasa a kasar wanda ya dau fiye da shekaru kasar batada shugaban kasa.

  • Kisan da Aka yiwa Hariri akwai hannun Saudiya da HKI

    Kisan da Aka yiwa Hariri akwai hannun Saudiya da HKI

    Oct 19, 2016 03:14

    Wani sanata na Amurka ya bayyana cewa HKI tare da taimakon masaurtar Ali sa'oud su ne suka kashe Rafic Hariri tsohon Piraministan kasar Labnon a shekarar 2005.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS