-
Sojojin Yamen Sun Samu Nasarar Harbo Jiragen Saman Leken Asirin Rundunar Kawancen Saudiyya
Oct 10, 2018 18:45Rundunar sojin Yamen da dakarun sa-kai na kasar sun yi nasarar harbo jiragen saman leken asirin rundunar kawancen Saudiyya guda biyu a lardin Jizan da ke kudancin kasar Saudiyya.
-
Satar Bayanan Sirri Na Fasahar Sararin Samaniya Daga Kasar Rasha
Jul 21, 2018 19:14Jami'an tsaron kasar Rasha sun fara gudanar da bincike akan yiyuwar satar bayanan sirri masu alaka da fasahar ilimin sararin samaniya daga kasar zuwa kasashen turai
-
Sojojin Labanon Sun Gano Da Kuma Tarwatsa Wasu Na'urorin Leken Asirin 'Isra'ila' A Kasar
Jun 22, 2018 18:16Sojojin kasar Labanon sun gano da kuma tarwasa wasu na'urorin leken asirin haramtacciyar kasar Isra'ila a Lardin Nabatieh da ke kudancin kasar ta Labanon
-
Kremlin:Dole Ne Kasar Birtaniya Ta Nemi Uzuri Daga Kasar Rasha
Apr 04, 2018 18:57Kakakin fadar Kremlin ya ce ya zama wajibi Birtaniya ta nemi uziri kan zarkin da ta yi Rasha daga hukumomin Moscow.
-
Rasha Da China Suna Kara Karfafa Kawancensu A Bangaren Ayyukan Soji
Apr 04, 2018 05:49Wata babbar tawagar manyan hafsoshin sojin kasar China karkashin jagorancin ministan tsaron kasar ta China ta isa birnin Moscow na kasar Rasha.
-
Lebanon: Bom Ya Tashi Da Motar Wani Jami'an Kungiyar Hammas A Garin Seida
Jan 14, 2018 11:52Tashar telbijin din al-Manar ta ce dazun nan ne bom din ya tashi a cikin motar jami'in na Hamas, Muhammad Hamdan.
-
Yan Majalisar Dokokin Kasar Tunisi Fiye Da 20 Ne Suka Maida Martani Ga Shugaban Jam'iyyar Libral Na Kasar
Jul 19, 2017 19:23Shafin yanar gizo na Al-Arbi- Al-Jadeed ya nakalto labarin cewa yan majalisar dokokin kasar Tunisia fiye da 20 ne suka shigar da kara a gaban wata koto a birnin Tunis, inda suke neman a gurfanar da shugaban jam'iyyar Libral Democratic na kasar Muneer Baatur kan furucinsa na goyon bayan HKI.
-
Jamus Ta Kame Wasu Turkawa 20 Bisa Zarginsu Da Leken Asiri A Cikin Kasarta
Apr 06, 2017 12:28Jamia'an tsaron Jamus sun sanar da cewa suna ci gaba da gudanar da bincike a kan wasu Turkawa 20 bisa zarginsu da yi wa gwamnatin Turkiya leken asiri a cikin kasar ta jamus.
-
'Yan Al Shabab Sun Kashe Wasu Mutane Da Suke Zargi Da Leken Asiri Wa Amurka
Feb 06, 2017 17:31Kungiyar ta'addancin nan ta Al Shabab ta kasar Somaliya ta fille kan wasu mutane hudu a bainar jama'a da take zargi da gudanar da ayyukan leken asiri don amfanin gwamnatin kasar Somaliyan, kasar Amurka da kuma kasar Kenya.
-
Daraktan CIA Ya Gargadi Donald Trump Da Yayi Taka Tsantsan Kan Abubuwan Da Yake Fadi
Jan 16, 2017 05:50Daraktan hukumar leken asiri ta Amurka (CIA), John Brennan, ya gargadi zababben shugaba kasar Donald Trump da ya nesanci maganganu marasa ma'ana da yake yi, don kuwa a cewarsa hakan lamari ne da zai taimaki harkokin tsaron Amurkan.