-
Yan Siyasa A Kasar Libya Sun Bukaci Gwamnatin Kasar Ta Kori Jakadan Kasar Italia Daga Kasar
Aug 07, 2018 14:33Wasu yan siyasa da kuma kafafen yada labarai na kasar Libya sun bukaci gwamnatin kasar ta kori jakadan kasar Italia daga kasar don furuci na wulakanta mutanen kasar da ya yi.
-
An Kubutar Da Yan Jaridu 4 Wadanda Aka Yi Garkuwa Da Su A Kasar Libya
Aug 01, 2018 14:30An kubutar da yan jarida guda 4 masu aikiwa kamfanin dillancin labarai na reuters da kuma AFP na kasar Faransa wadanda yan bindiga suka sace a kasar libya.
-
Aljeriya Ta Ce: Tsoma Bakin Kasashen Waje A Harkokin Libiya Ya Kara Bullar Matsaloli A Kasar
Aug 01, 2018 07:28Shugabar kungiyar bada agajin gaggawa ta Red Crescent a Aljeriya ta bayyana cewa: Tsoma bakin kasashen waje a harkokin cikin gidan Libiya yana daga cikin dalilan karin bullar matsaloli a kasar.
-
An Sauke Ministan Tsaron Kasar Libya
Jul 30, 2018 07:44Shugaban gwamnatin hadin kan kasar ta Libya Fayez al-Siraj ne ya sanar da sauke al-Mahadi al-Barghathi daga kan mukaminsa na ministan tsaro.
-
Mutanen Kasar Libya Sun Gudanar Da Zanga Zanga Ta Neman Kyautata Rayuwarsu
Jul 28, 2018 14:38Mutanen kasar Libya a garuruwa daban daban sun gudanar da zanga zangar lumana a jiya jumma'a a garuruwan kasar da dama don neman gwamnatin kasar ta kyautata rayuwarsu.
-
Banki Duniya Ya Yi Gargadi A Kan Masu Safarar Man Fetir Daga Kasar Libiya
Jul 28, 2018 08:32Bankin Duniya ya ce tattalin arzikin na fuskantar koma baya sakamakon safarar man Man fetir din kasar zuwa kasashe makwabta, musaman ma kasar Tunusiya
-
An Hallaka 'Yan Ta'addar ISIS 13 A Gabashin Libiya
Jul 26, 2018 14:39Majiyar tsaron kasar Libiya ta sanar da hallakar 'yan ta'adda ISIS 13 a yayin gumurzu da Sojoji a gabashin kasar
-
An Halaka Mayakan Daesh 13 A Gabacin Kasar Libya
Jul 26, 2018 07:32Majiyar jami'an tsaro na kasar Libya ta bayyana cewa sojojin kasar sun kashe yan ta'adda na kungiyar Daesh 13 a fafatawa da su a gabacin kasar
-
An Kai Hari Kan Ofishin 'Yan Sanda A Libiya
Jul 24, 2018 14:47Majiyar tsaron Libiya ta sanar da cewa wasu gungun 'yan ta'adda sun kai hari kan ofishin 'yan sanda na garin Ajdabiya dake gabashin kasar
-
Faransa Na Karin Matsin Lamba Ga Libiya Kan Zabe
Jul 24, 2018 14:34A yayin ganawarsa da manyan 'yan siyasar Libiya, Ministan harakikin wajen Faransa ya ce dole ne kasar ta tsara gudanar da zabe a watan Dicembar 2018.