Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

libiya

  • Za'a Gudanar da Zanga-Zanga A Libya Don Nuna Damuwa Da Irin Halin Da Kasar Take Ciki

    Za'a Gudanar da Zanga-Zanga A Libya Don Nuna Damuwa Da Irin Halin Da Kasar Take Ciki

    Sep 24, 2017 08:19

    Wani tsohon dan takarar neman kujerar Priminista a kasar Libya ya bukaci mutanen kasar su fito don gudanar da zanga-zanga a duk fadin kasar don nuna rashin amincewarsu da halin tattalin arziki da siyasar kasar suke tafiya.

  • MDD: Magoya Bayan Gaddafi Za Su Iya Shiga Harkokin Siyasa A Kasar Libiya

    MDD: Magoya Bayan Gaddafi Za Su Iya Shiga Harkokin Siyasa A Kasar Libiya

    Sep 23, 2017 14:47

    Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewar dukkanin kungiyoyi na siyasa a kasar Libiya ciki har da magoya bayan tsohon shugaban kasar Kanar Mu'ammar Gaddafi za su iya shiga cikin harkokin siyasa na kasar don dawo da doka da oda a kasar.

  • MDD Tace Babu Laifi Yan Siyasa Masu Goyon Bayan Kazzafi Su Shiga Harkokin Siyasa A Libya

    MDD Tace Babu Laifi Yan Siyasa Masu Goyon Bayan Kazzafi Su Shiga Harkokin Siyasa A Libya

    Sep 23, 2017 08:19

    Jakadan Majalisar Dinkin Duniya na musamman kan rikicin kasar Libya ya bayyana cewa dukkanin bangarorin siyasa na kasar daga ciki har da masu goyon bayan tsohon shugaban kasar Mu'ammar Kazzafi su shiga cikin harkokin siyasar kasar.

  • An Yi Gumurzu Tsakanin Sojojin Sudan Da Masu Fataucin Mutane A Kan Iyakar Kasar Libiya

    An Yi Gumurzu Tsakanin Sojojin Sudan Da Masu Fataucin Mutane A Kan Iyakar Kasar Libiya

    Sep 23, 2017 03:15

    Gumurzu tsakanin sojojin gwamnatin Sudan da gungun masu fataucin mutane a yankin da ke tsakanin kasashen Sudan da Libiya ya lashe rayukan mutane akalla 19 a cikin daren jiya Juma'a wayewar garin yau Asabar.

  • Za'a Gudanar Da Zaben Raba Gardama Kan Sabon Kundin Tsarin Mulkin Kasar Libya Nan Gaba

    Za'a Gudanar Da Zaben Raba Gardama Kan Sabon Kundin Tsarin Mulkin Kasar Libya Nan Gaba

    Sep 22, 2017 00:15

    Jakadan MDD na musamman kan rikicin kasar Libya ya bayyana cewa za'a gudanar da zaben raba gardama kan sabon kundin tsarin mulkin kasar Libya nan ba da dadewa ba.

  • Bakin Haure Sama Da Dari ne Suka Bace A Ruwan Libiya

    Bakin Haure Sama Da Dari ne Suka Bace A Ruwan Libiya

    Sep 21, 2017 15:29

    Kakakin rundunar tsaron Libiya ya sanar da bacewa bakin haure da dama bayan nutsewar kwale-kwalen da yake dauke da su a yammacin ruwan kasar

  • Sojojin Libya Sun Kwace Garin Sabratah Daga Hannun Masu Dauke Da Makamai

    Sojojin Libya Sun Kwace Garin Sabratah Daga Hannun Masu Dauke Da Makamai

    Sep 21, 2017 08:11

    Sojojin kasar ta Libya sun kori kungiyar mai alaka da Da'esh a garin Sabratah da ke yammacin kasar.

  • Dauki Ba Dadi A Garin Misrata A Kasar Libya

    Dauki Ba Dadi A Garin Misrata A Kasar Libya

    Sep 18, 2017 01:56

    Labaran da suke fitowa daga garin misrata na kasar Libya sun nuna cewa ana kai fafatawa tsakanin bangarori biyu a tsowan daren jiya Lahadi.

  • Wata Mota Da Aka Makare Da Bama-Bamai Ta Tarwatse A Garin Benghazi Na Kasar Libiya

    Wata Mota Da Aka Makare Da Bama-Bamai Ta Tarwatse A Garin Benghazi Na Kasar Libiya

    Sep 16, 2017 07:23

    Wata mota da aka cika da bama-bamai ta tarwatse a garin Benghazi da ke arewacin kasar Libiya, inda ta jikkata mutane masu yawa.

  • Kotun Kasa Da Kasa Ta ICC Ta Bukaci Kame Daya Daga Cikin Kwamandojin Sojin Libiya

    Kotun Kasa Da Kasa Ta ICC Ta Bukaci Kame Daya Daga Cikin Kwamandojin Sojin Libiya

    Sep 14, 2017 07:30

    Kotun kasa da kasa da ke hukunta manyan laifuka a duniya ta ICC ta bukaci hanzarta kamo mata daya daga cikin kwamandojojin rundunar sojin Libiya da ke karkashin jagorancin babban kwamandan rundunar sojin kasar Khalifa Haftar.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS